allah yakara yimiki kariya da kariyarsa hajiya salma
2026-09-17 09:02:19
14
Nafiu Tukur 17 :
Nothing good comes easy
2026-09-17 12:47:10
0
Mustapha Ruba 💯💯🙏🙏🥰🥰 :
Sunna sak bi a sam
2026-09-17 11:54:38
0
Hachim Niger 227 🫲🙏🇳🇪✅💯 :
Allah ya jikan malam Ja'afar ✨
2026-09-17 12:53:13
7
itx Abba aguero :
salmer ina yinki saboda sunnah
2026-09-17 09:14:18
6
Lorfty Tanko :
hmmm God bless you 🙏 ❤️💖 [Pray][Pray][Pray]
2026-09-17 09:52:39
0
Hamza Na Annabi S a w :
tazo mujita
2026-09-17 09:11:59
3
all hussain :
up sunna
2026-09-17 11:45:53
0
Jagaban :
Assalamu alaikum, ina muku barka da yau, barka da safiya. Ina matukar burge ni amma ba wai so irin na soyayya ba, irin na dinin musulunci. Allah ya kara nisan lafiya da nisan kwana.
2026-09-17 09:18:18
6
Ali Ousla🇳🇪🇲🇱🇧🇫 A.E.S :
Salma kin yi.kina birge ni wallahi
2026-09-17 13:48:18
2
bello adam :
Allah yasaka Miki da mafificin alkhairi duniya da lahira yar uwa Allah yabaki miji nagari
2026-09-17 09:45:47
1
ridwan~gold~jewery💷⭐🌟✨ :
salma wlh kina burgene saboda Allah
2026-09-17 09:07:13
3
yaron kirki001 :
allah yajikan mallam ja'afar ❤️😭
2026-09-17 12:49:47
3
Rabi’atu :
Allah ya gafartawa Mallam🤲🏻
2026-09-17 09:37:01
1
usmanumm0 :
gaskiyane my love. AllAh ya jikan malam jafar darahama Ameena Ameena Ameena
2026-09-17 09:26:11
3
MOUSSA :
allah yabiyaki da gidan aljanna salamah
2026-09-17 09:15:27
3
auta yaron boss :
salmerh Allah yasakamiki da alkair
2026-09-17 10:29:01
2
Ali 105 :
Allah yajikan malam, Allah yamasa rahamah
2026-09-17 09:55:47
2
WADA LUSA :
Allah ya taimaka miki
2026-09-17 10:36:52
2
NGFC Bakura oo1 :
my salma ta
2026-09-17 09:48:01
1
Abubakarsaddeeq :
Allah yakai haske kabarika 😭🥺🥺😭
2026-09-17 16:21:51
1
Dr yusuf kano city 🏙️ :
Allah ya jikan malam jafar
2026-09-17 10:36:41
1
Mahamadou Kabirou :
ALLAH ya djikan Malan da rahama djafar mamudu Adam Kano 🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲
2026-09-17 09:04:44
1
Salis Y. Abdullah :
Salma don Allah ina nemawa abokina Salisu bauchi izinin zuwa neman aurenki
2026-09-17 09:21:42
1
Alhaji Uthmanu :
Allah yayima Malam gafara. Malama Salma Allah yayima rayuwarki Albarka.
2026-09-17 19:01:39
0
To see more videos from user @salzee23, please go to the Tikwm
homepage.