A musulunci fatantami yafi mana kwankwaso a siyasa kuma kwankwason yafi mana Fantami ✌️
2026-09-17 11:22:24
57
Sadeek Maiduguri :
Yan siyasa bazasuso irin pantami yashiga siyasaba
2026-09-17 11:05:57
46
Yakubu Salisu Yaro :
I respect Malam a lot no matter what he deserve it
2026-09-17 22:42:09
0
mahmoudmahammad001 :
Amaganar kwankwaso babu kuskure gaskiya malam san zuciyarka kafada kawai
2026-09-17 22:30:30
6
umar musa kansakali ⚔️🐐 :
kai pantami bazaka taba zama Governor jahar gombe ba insha Allah
2026-09-17 17:56:10
6
Uthmanwase :
Talking stage with full evidence
2026-09-17 16:23:51
1
Faruq A Musa 29 :
Wallahi na zata malam ze fada mana amfanin sauron ne
2026-09-17 12:14:15
4
ADAMU ALIYU AHMAD GOMBE :
in coming
2026-09-17 13:05:11
0
EL SADEEQ :
I love this banter 😂😂
2026-09-17 10:35:06
0
شیخ الزمان.🎓 :
malan wllh ina sonka amma fa ka kiyayi jagora
kuma ya kamata ka gane mambarin malinta daban haka na siyasa daban
2026-09-17 12:26:47
8
Akam Textile :
Gaskiya Ilimi duniya ne! Fatan alkhairi Malan
2026-09-17 14:58:08
7
Abdulkadir Bala :
allah yabiya jagoran addini
2026-09-17 10:47:11
8
ishaqyusif585 :
Dan Girman Allah malam kayi hakuri haka muna Sanka Amma kada kaje ka tsallaka Red line kasan masoyan jagora wallahi bazasu ragama maka ba kaga kadan a filin Jirgi to ka kiyayeshi dan muna sanka
2026-09-17 21:48:51
0
ibraheem Qudigi son🇳🇬🇮🇪 :
to daga yau nadena kaunarka akan kwankwaso
2026-09-17 23:42:08
1
muhammadun yobe :
Gombe sai jamilu Governor ✌️✌️
2026-09-17 10:45:14
6
YUSUF USMAN :
wlh sai pantami ko gobe😂❤️
2026-09-17 19:15:00
5
A.plus2580 :
wannan gaskiya neh malam
2026-09-17 19:37:11
3
Ahmad🇳🇬 :
Gombe ta Malam ce
2026-09-17 10:13:54
7
SIR——Ⓜ️ K :
Yanzu in anzagi malam ba laifi bane
2026-09-17 17:04:30
5
Malam Haroun :
Malam fa ya fara zaucewa wlh😂🙆🏽♀️
2026-09-17 11:39:14
2
lukmanibrahim3280 :
gsky malam baka iya gyara komi indai nigeria ce
2026-09-17 11:30:47
2
Ameer Global Investment :
Ba kwankwaso ba koma waye idan zai gyara ya gyara
2026-09-17 17:04:01
3
jamilu ibrahim :
mudai madugu yafika agurinmu
2026-09-17 14:21:44
3
M12 :
Muna tare da Jagora
2026-09-17 19:19:35
3
Ameer_-_Textilex :
Wasu fa kanawan kou AYA aka kawo musu Akan kwankwaso baza subi ba
2026-09-18 09:00:35
1
To see more videos from user @ahmad_ak_, please go to the Tikwm
homepage.