@yatouismael: La situation entre le pays du Niger et le Nigeria sir la. PresSion et l’ambargo mis au Niger 🇳🇪 par la cedeao #cnsp #cnsp🇳🇪1 #aes #nigertiktok🇳🇪🤭🌹laisse💟❤️ #viral
wannan shugaba ne ko mai watsa labarai? duk shugaba mai yawan magana to babu abin da yake na ci gaba
2026-09-19 05:40:56
2
Khan dada :
insha Allah niger sai tayi komai da kanta
2026-09-17 17:47:22
14
muhammad :
ina mamakin kiyayyar yan niger ga yan nigeria basa son fadan alkhairi nigeria saidai inda aka samu akasi bayan kuma munsan wulakancin da Duane suke mana idan mun shiga sannan kusan duk abinda niger ke amfani dashi daga nigeria ne saboda basu da teku
2026-09-19 09:48:00
2
garbaissa :
ai yanzu moma monyi tamou
2026-09-17 16:22:53
5
Abban Ameer :
Don Allah mutumin nan ka bari mu xauna lfy muda yan uwan mu yan nijar kabar dasa kiyayya tsakanin mu. ba ruwan mu da case dinka da Tunubu
2026-09-19 07:38:51
1
Ahamadyahaya Tijjani :
Allah ya isanmu wllh
2026-09-20 06:13:15
2
BEN DAOUD :
Mai monsieur le président s’il vous plaît 🙏 il faut vous nous faire quelques choses à Agadez on a besoin de votre aide notre président