@baban_fouad: Proffesor kame kame na magana, allah yasa dai kuna fahimta😂 #dariqatijjaniyya#professor#kamekame#sunnah#gidanhujjatv🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪

Baban Fou’ad-AMV
Baban Fou’ad-AMV
Open In TikTok:
Region: NE
Thursday 17 September 2026 09:57:34 GMT
206667
17655
1098
3002

Music

Download

Comments

abubajainj7
Sadiq :
Kai nabar Darika yasin 🤔🤔🤔 kullum amfimu Gaskiya haba 😭😭😭
2026-09-17 12:40:05
333
yakubumukhtar4
yakubu Mukhtar soba :
muna tare da Prof maqari fa
2026-09-17 22:33:46
17
bashiralmadanyhdj
BashirAlmadany🇳🇬🇮🇳🇶🇦 :
Shi kullum ba lokaci Idan yana bayani ? To ya Bari Sai ya samu Lokacin yayi mana
2026-09-17 13:36:31
206
pro.maz.group
Pro Maz Group :
Indai aka cigaba da haka zamu rasa mabiya Darika da yawa, ni kaina zuciyata tana rayamin nafita daka Darika wlh
2026-09-17 13:03:59
132
jibrin.mohammed659
M.J Galadima :
In Allah ya yarda daka yau nabar darika....haba prof akullum babu lokaci...haba mana
2026-09-17 16:10:28
93
dr.alh.usman
Dr Alh Usman :
a ina ne aka bashi professor Din nan ina so na sani
2026-09-18 07:49:15
51
nuryajai
nuryajai :
wai taya yazama profne
2026-09-17 15:50:50
30
malam.sanusi.umar
malam sanusi umar dandume :
to munji bayaninka sauran karin bayanin prof zai warware maku shi dalla dalla in sha'allahu
2026-09-17 16:38:26
7
asaleesdh
king musty guy :
Allah ya kara bamu Ikon jin Gsky kuma muyi anfani da ita
2026-09-17 10:51:47
44
khalifasaraki1
Khalifa saraki phone store 🍎 :
Kun lura da prof kullum shi a ba lokaci yake😂 ko yaushe zai samu lokacin oho😂Allah ka tabatar da duga dugan mu Akan sunnah Muhammad Rasullahi S❤️A❤️W❤️
2026-09-18 06:57:35
31
ahmadmaliya
Ahmad Abdulkarim :
gaskiya Nima na bar dariqa daga yau
2026-09-17 12:43:25
50
abubakarsalisutuk
Abu Salisu :
Gsky ina tunanin nima Barin Darika zanyi
2026-09-17 15:33:39
51
j_baajo
Jamil Y Ba'ajo🌄💧 :
shifa Prof soyake kawai yayi ridda
2026-09-17 22:19:12
22
faransa_jr
Ibrahim Faransa :
Prof Asiri ya tonu, ra’ayinka daya da dan Anty 😂
2026-09-17 14:43:50
41
user3241815861284
muaz jallawa :
ai,Ni nama fita daga yau kutayani murna dan Allah
2026-09-18 14:23:14
42
kb9benzama
يهوذا عيسي بلبس :
Shifa duk zai karatu sai yace babu cikakken lokacin da zaiyi bayani saboda kame-kame da barazana😂😂😂😂
2026-09-18 21:14:53
10
prestige.trust
PRESTIGE TRUST :
gaskya Yan dariqu San zuciyar ku yayi yawa .....
2026-09-19 09:17:29
5
samailamuhammadmajor
samaila muhammad major :
Allah ya tabbatar damu akan sunna
2026-09-21 14:10:23
5
khalidumar219
BIN UMAR :
karatu sai sunnah Allah katabatar damu akan sunnah
2026-09-17 12:36:31
37
danfarashi03
Habibu Danfarashi :
Gaskia daka yau nadaina biyar prof
2026-09-17 21:25:14
20
abumumtaz48
Abu- Mumtaz :
Ikon Alllah ga gskiya karara amma wai ni ina mamaki mutum ace yana darika kuma bazai taba gane gaskiya ba🥰🥰🥰🥰
2026-09-21 15:23:19
8
bellolawan0
Bello Lawan :
Ni duk an kidimani wallahi Amma dai zanyi tunani dole in bar darikar nan
2026-09-17 19:41:10
9
md.aminci1
MD aminci1 :
tab mundawo SUNNA SAK
2026-09-17 12:19:18
24
a.respect1
It’s Respect 🙌 :
Kun lura da prof kullum shi a ba lokaci yake😂 ko yaushe zai samu lokacin oho😂
2026-09-17 20:45:15
11
nura_mykano
nuramykano :
Nifa nayi guri a Izala Babu ranar fita
2026-09-17 18:06:47
18
To see more videos from user @baban_fouad, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About