@aboukar.mmd: Le 17/09/2026/ Jawabin Dangote #creatorsearchinsights2025 #niger #malitiktok🇲🇱 #burkinatiktok🇧🇫🇧🇫🇧🇫❤️ #creatorsearchinsights2025

Aboukar M.M.D.🇳🇪227
Aboukar M.M.D.🇳🇪227
Open In TikTok:
Region: NE
Thursday 17 September 2026 10:11:30 GMT
254426
27341
333
1867

Music

Download

Comments

kabirugada1
Kabiru Usman Gada :
Nidae har yanxu ban fahimchi komai ba😂😂😂
2026-09-17 12:39:01
74
mazaje2029816115349
shaaibu Yusuf faski :
[Laugh approved][Laugh approved][Laugh approved] TO DAKA YAU SAIDAI ACE MANA YANGOTE
2026-09-17 20:53:03
0
timas_glamour
Fatima Salisu :
In my country ❣️❣️God bless Nigeria 🤲🤲
2026-09-17 14:44:33
1
sbacha.aes.sbacha
king jeneral jayaqie AES ERes :
sai yau na gane bana jin hausa 😂 dan ban fahimce komi ba wlh
2026-09-17 16:39:35
16
u.a.collection6
U.A Collection(ga kyau ga arha :
Dan Allah waye ya gane me yake nufi ta Ina zamu amfana😁😂
2026-09-17 12:49:25
23
abdulazizbabaji
abdulazizbabaji :
Yaya xanyi nasamu daman saka hannun jarina ina bukatan
2026-09-17 13:48:15
12
user4794268774588
A Ladan :
gaskiya munji dadin wannan bayani saidai gyara guda Daya dazanyiwa ordinary ba sunan kanfaninmu Dan gwote ba a yanzu sunansa Yan gwate da fatan nan gaba zaa gyara
2026-09-17 13:05:43
13
user9022825606722
Fatima Dandawaki :
first Ingredient. money 🤑
2026-09-17 18:45:17
0
09033558792mukhtarabubak
0903355879 Muhammadabubak :
ls a strategy y to aecu
2026-09-17 15:59:00
0
sanisadia42
Hafseey 001 :
Ka mai godiya mugode so much nima zayi in sha Allah
2026-09-17 12:39:03
10
ahmadalmustapha62
Ahmad Almustapha :
wai y Naji business partner Dina yna mgn wani kwangwaba Kwan Baya Fatan dai kudadena suna lpy ko😳
2026-09-17 14:16:49
5
alhajisgoje
ALHAJI S,GOJE🙏 :
Nifa jinake kamar yana yare miliyan miliyan Kawai nake gane wa
2026-09-17 16:46:41
5
matarhamma21
Matar hamma ❤️ :
Hausa ce ko wane yare?
2026-09-17 14:22:37
9
adamumari
Adamu Mari :
Is a strategy to secure the refinery... when the general public owns shares it would be hard to allow the refinery to be sabotaged or threatened by the government or any force
2026-09-17 15:12:03
8
j.n.i.legend
🦅✧(MO money legend)✧🦅 :
2026-09-17 12:30:45
5
ravsonrm965
Ravson Rm :
wannanfa Hausar masu kudi yake yi🤔 yasin babu abunda na gane, pls wani ya yemaka ya fassara min🙏
2026-09-17 20:44:28
0
user7250270371585
maman khairat :
me yasa baza,a saida na sugar flowers Maggi gishiri da sauran product da kuke yiba?
2026-09-17 17:12:14
1
sarkin.istiminai
SARKIN ISTIMINA'I :
2026-09-17 15:15:07
4
expat5552
Al-Kanawi :
Allah yasa Albarka Albarkacin Annabi da Alqur ani
2026-09-17 16:31:18
4
md.manager.001
C E O MD 1.11 ✨️ :
to yanzu yaushe za a dawo da hannun jarinmu shine abunda muke so musani
2026-09-17 19:14:38
1
ishakuadamu741
real Madrid :
muyankote Allah yabamusaa
2026-09-17 15:55:52
4
omar.abkar26
عمر ابكر :
ماشاء الله
2026-09-17 15:15:00
2
kamaludden44
Kamal,Mai,Nama :
nifa kawaii na siya ne amman wlh ban fahimci komai ba
2026-09-17 16:39:43
2
fannaa443
Fanna :
Danawa za'asa hannun jari Don Allah
2026-09-17 16:39:41
2
ogaaminu12
Aminu :
Bamu gamsu da wannan bayanin ba cement ya sauka indai taimaka ma mutane zakai tsadar petroleum shine ya saka mu cikin wanan hakin
2026-09-17 19:52:04
1
To see more videos from user @aboukar.mmd, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About