Aslm malam ni Ina son sunna tokun mani banyi karatuba anmam Ina kokari sosai da nemam ilimi to hakai daidai ne Ina neman shewara Dan Allah malam Allah ya sa kada alkairi 🙏
2026-09-20 15:05:00
3
Drsaleem :
Mal sadeeq xaka Kori mutane daga Sunnah
Amma indai ana bin karatun malamai xaka fahimci gsky
Allah yadatar damu Baki daya