@alh.abubakarsdangaske:

ALH. A SADIQ DANGASKE 01
ALH. A SADIQ DANGASKE 01
Open In TikTok:
Region: NG
Thursday 17 September 2026 11:46:21 GMT
10251
2453
49
26

Music

Download

Comments

yunusagamboabcdky2305
[email protected] :
s a w🥰🥰🥰s a w💞💞💞
2026-09-17 20:01:30
0
ibrahim.lawal.tsa
Ibrahim Lawal tsanni :
allah yaqara sutura
2026-09-17 20:14:27
0
outsideboy092
Muhammad Gambo :
aci gaba da yayiwa annbi salati 🙏🙏🥰
2026-09-17 16:25:55
2
momee.gombe97
Mansur Dan hajiya :
Dan kaunarka da annabi Muhammad s a w kabiyamain umara inasan zuwa Allah ya kara arzuki Mai albarka hajiyar mu Allah ya kara mata lafiya
2026-09-17 18:09:59
2
user4060010161244
majazubin shehu mangari :
Allah ya Qara kusantaka da shugaba alfarmar kamilul zati
2026-09-17 14:45:10
1
india.me.madrid
Abbakar sadiq⚽️⚽️⚽️ :
Masha Allah yen. Bakinciki kuma seku mutu 🥺
2026-09-17 16:45:16
0
sufisarkindinki
Usman Muhammad Sufi :
Kana raba mana hankali fa😳
2026-09-17 18:52:16
0
mahmoudbabaalfa
mahmoudbabaalfa :
Yau usman babu bacci
2026-09-17 17:26:30
1
ibrahim08107
Shago Ibrahim :
mlm Dan gaske ni gaskiya kakara tunani nasan kai Mai son hidima wa annabi ne Amma kadena biye mutane masu wasa da bin umurni annabi kabi gaskiya Allah shi zai temakeka Kuma ka dawo Sunnah yafima [Red heart] musulumci ba labari bane da zakin Baki ba kabi kura,Ani da hadisin ma,aikinmu Mai daraja shi ne gaskiya mlm [Red heart]
2026-09-17 20:03:23
0
_ummulkairi
ummu fauzee :
fatan alkairi
2026-09-17 20:10:58
0
sancy2819388298261
sancy boy :
Allah ta'alah y Kara mana kaunar Manzon Allah annabi Muhammad s a w
2026-09-17 19:35:18
0
hennabywalida
hennabywalida :
Yafi haske haske annabi muhammadu😭😭😭😭
2026-09-17 19:15:34
0
quaras1aq
Abdullahi Quaras (A-Q) :
masha-Allah
2026-09-17 19:43:18
0
usainitanimu766
masha faida (bbr) :
ALLAH YA KARA KUSANCI DA SHUGABA [S A W]
2026-09-17 17:08:20
0
amoonertou
Amee♾️❤️ :
wannan shine Ma anar Kalmar Dan gaske domin ya riki Annabi s.a w da gaskiya har cikin ruhinsa Allah sarki Annabinmu Annabin Dadi da alkhairi
2026-09-17 18:02:33
0
yakubunagabass
nagabass :
annabi Muhammad
2026-09-17 17:15:09
0
sunusi.saad.sunus
Sunusi Saad sunusi :
alhamdulillah alhamdulillah alhamdulillah
2026-09-17 18:13:15
0
shamsukatagum
user2777950574353 :
Masha Allah
2026-09-17 16:46:43
0
nanahsafiyyasanka
SANKA PRIME👑👑❤️ :
Wai wannan farin cikin ake so a dauke a fuskarsu, Allah ka damu Wanda yake son damunsu saboda alfarmar shugaba alaihissalam
2026-09-17 16:09:21
8
smallterroj3mi6q3b2
SMALL TERRO🪖🦅 :
Allah ya kare mana kai mai gida dan gaske mai gaskiya gaske hadimin annabi s a w
2026-09-17 11:53:54
0
md.naabba
MD Na'abba :
masoyin annabi Allah ya sheda duniya ta sheda iya hk nasara ce arayuwa Masha Allah
2026-09-17 15:21:18
0
ahabbakallah6
Ahabbakallah :
da kyau Dan gaske
2026-09-17 13:11:55
0
amirounassirou
amidou :
Ku bar dan gaske yayi rayuwarsa don allah shi ha dan siyasa bane Bâle ace siyasa ce yaşa yake wannan abin shi masoyin annabi saw kawai
2026-09-17 15:48:03
0
tsamiya.tajulizzi
Tsamiya :
wallahi dan gaske kai masoyin annabi ne ♥️
2026-09-17 14:42:12
1
user7019225308657
[email protected] :
Allah saka dn gsk kw Allah sa agama lpy kobakai sai munbada shaidarka
2026-09-17 13:48:13
1
To see more videos from user @alh.abubakarsdangaske, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About