@lauwaliyya:

HASSAN LAUWALIYYA BASHIRE
HASSAN LAUWALIYYA BASHIRE
Open In TikTok:
Region: NG
Thursday 17 September 2026 11:52:25 GMT
56224
1726
50
801

Music

Download

Comments

absu67
absu6 :
This is the worst government ever. Allah ya issanmana.
2026-09-18 23:26:46
0
mifitahu.kanana
Mifitahu Kanana :
shim all y ciremas tallafi a kiyama all hm amen
2026-09-18 21:26:51
0
officialdady1
officialdady1 :
to whom it may concern 🧏
2026-09-18 21:11:06
0
loqaci.lissafi.li
Basiru ibraheem Bakwami 🌍 :
Go again leader 😭
2026-09-18 20:49:07
0
dayyabumusbahu
MUSSYDAYYAB :
tunubu must go
2026-09-18 18:32:21
0
ahmadmusa001
Ahmad Musa :
yadda ya cire mana Allah ya cire mishi tallafi
2026-09-18 11:14:54
7
abusafiyanhussa99
Abu safiyan Hussain :
Allah kanajin kana Gani Allah ya kawo mana mafita Kuma Allah ya zaba mana Mafi alheri Allah Allah muntuba
2026-09-18 18:18:36
3
user8473770424682
user8473770424682 :
tinubu yagama mulki in sha Allah
2026-09-18 13:37:00
3
user1749461122295
Ibrahim Mahmoud :
In sha Allah bazai koma ba daga sama har kasa falle daya ce Allah ubangiji kayi mana maganin azzaluman shugabannin kasar mu
2026-09-18 16:53:15
2
muhammad.nafiu.us0
Electronic counter :
In shaallahu hima allah zecire masa sai yaso mutuwa da rayuwa 😭😭😭 kullum acinbahi yake asheka 60 da Nigeria tayi baaci bashin da yaciba Nigeria tasamu ribar da batataba samuba sai alokacinsa amma tafi kowacca kasa cinbashi 😭😭😭 ya allah kabamu shuwagabanni masu tsoranka
2026-09-18 15:25:03
2
mikailu.adam3
Mikailu Adam :
Allah ya kawo mama karshe wanna mulkin na zalinci allahhumma ameeen
2026-09-18 16:46:38
0
yasheabdoul
Abdoul Yashe :
Allah ya Karbi ranshi kamin 2027. Amin ya rabb 🙏🙏🙏
2026-09-18 10:50:30
2
ibnkhamisyusuf
@tigancy damcy :
Tunubu must go in Sha Allah
2026-09-18 08:50:23
1
alfulaniyyu32
@bdulumar :
Yadda ya cire mana tallafi Allah kacire tallafinka a wurinsa.
2026-09-18 14:17:56
1
user2273436199796
Ibrahim mohammed :
Allah ya kawo mana karshen fir aunan
2026-09-18 22:19:10
0
sanimaikudi1
Sani maikudi :
gskyn
2026-09-18 14:17:17
1
abdoul_gadanya
Abdul'azeez Ishaq Gadanya :
#TMG in sha Allaah
2026-09-18 11:38:52
1
abba02157
Abba :
gaskiyane
2026-09-18 10:42:22
1
nigeria.com83
zero tension 🥰🥰🥰 :
gaskiya ne maganar Ka
2026-09-18 10:21:24
1
tasi488
DAN TASSI :
shima yadda ya cire mana duk wannan tallafin Allah cire masa tallafin komai a rayuwa ya hayyu ya kayyumu 😭🤲
2026-09-18 18:58:12
0
s00797990
suleiman Idris brklf :
slm Allah yabamujagorori Nagari 2027 Amin ya'allah
2026-09-18 20:38:43
0
abdulaye85
Sʜᴀᴍᴀ_ Uɴᴜ 🄲🅸🌴 :
Subhanallah Allah ya kawo muku dauki wannan wace irin Masifa ce gaskiya Yan Arewa akwai Aiki babba a gabanku from 🇳🇪❤️🤲
2026-09-18 23:42:48
0
dan.kasuwa9419
dan kasuwa :
2026-09-18 20:12:49
0
al_umsam01
al_umsam01 :
SUMA ALLAH YA CIRE MUSU TALLAFI
2026-09-18 20:39:50
0
ustazubala01
bala-ustazu :
laifin jingir ne
2026-09-18 06:24:00
0
To see more videos from user @lauwaliyya, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About