@taskarmalanlawantriumph:

TASKAR MALAN LAWAN TRIUMPH
TASKAR MALAN LAWAN TRIUMPH
Open In TikTok:
Region: NG
Thursday 17 September 2026 12:21:58 GMT
152357
16392
716
363

Music

Download

Comments

faisalharuna816
Faisal Haruna :
Lailai Alqalai zasu Sha Karatu Ranar 24
2026-09-17 12:52:19
191
makwarari
@MAKWARARI :
Kashi yafi maulud
2026-09-17 13:35:13
63
whitecotton14
WHITECOTTON🇬🇭🇶🇦 :
If truly they are knowledgeable people they should call malam Lawan for debate not to use court stop him from teaching us, Malam Lawan Abubakar may Allah Azzawajal protect and preserve u, Allahumma barrick🤲🏾
2026-09-17 19:14:20
0
dantalaka203
( DAN_TALAKA 001) :
insha Allah Mallam lawal Dan aljannah ne
2026-09-17 12:58:55
140
muhammadnaseeriyatawa
Muhammad Naseer iyatawa :
alqalai zasu kwashi ilimi kyauta 🥰🥰ranar 24 🥰
2026-09-17 13:20:16
116
abubakr.waziri
Abu-bakr Waziri :
Ubangiji Allah Ya Kara Tsareka Sheikh Lawal Triumph
2026-09-17 15:01:49
33
abdulumar705
Abdul'axix Umar :
Kashi yafi maulidi
2026-09-17 13:27:36
25
mustaphahamisu57
mustapha hamisu :
mutanen fah a rikice suke basa ganewa
2026-09-17 12:58:57
26
bawaja5
ABDALLAH BAWAJA :
sabon karatu kawai za,abiya musu tunda su baganiwa suki bah 😂😂😂 Khairan in'sha Allah babban malam🤲🤲
2026-09-17 12:36:06
98
abubakarlikson01
Abubakarbatale001 :
alfarmar Annabi Muhammad S A W Sai ya wulakanta
2026-09-17 13:14:59
15
aishatu0000
Nanah Aishatu :
Wato dai duk wani malamin Tauhidi yana fuskantar ƙiyayya da ƙalubale. Allah Ya jiƙan Malam Idris Dutsen Tanshi, shi ma ya sha irin wannan ƙiyayya da tsana a rayuwarsa duk sabida akan koyar da Tauhidi. Allah Ya jiƙansa da rahama, Ya sanya Aljanna ce makomarsa. 🤲 Duk inda gaskiya take, Ya Allah Ka bayyana mana ita. Idan muka yi kuskure ko muka faɗi abin da bai dace ba, Ya Allah Ka yafe mana, Ka shiryar da mu zuwa ga gaskiya. 🤲
2026-09-17 12:53:21
24
abbassani03
user3361681562640abbassani36 :
Kano talalace mutuncin annabi aketabawa Amman wai ake kawo lauya lallai duniya takare
2026-09-17 13:56:50
8
sageerbature
sageerbature :
Allah ya taimaki ahlussunah a ko ina suke
2026-09-17 13:27:31
1
abban_ameer11
Ozil001🇸🇦--🇳🇬 :
Kaga lauyan gaba daya a firgice yake wllh
2026-09-17 15:45:25
11
sagskabssans
Sagir Kabir sani :
our sheik lawan trium is always our sheik may Allah S.W.T be with him amin
2026-09-17 13:48:35
2
abu_afreen_official
Abu-Afreen :
Masha Allah sooner or later bidi'a should be bygone In Sha Allahu
2026-09-17 15:39:32
0
m.fulani0000
MD :
kashi yafi maulidi
2026-09-17 15:30:38
12
muhammadalibe7
@HON. MUHAMMAD BUKAR ALIBE :
thank you barrister.
2026-09-17 15:45:05
0
maaruf.muhammed
Maaruf Muhammed :
kashi.yafi.maulidi
2026-09-17 14:37:49
8
mallaminhikima
DAN NASSAM backup 🇳🇪🇸🇳 :
sunnah sak
2026-09-17 13:16:21
5
kamal.lambeesa
KAMAL.LAMBEESA :
na tsani makiyin annabi wlh
2026-09-17 13:03:58
5
babannoor0
MUSTAPHA A.M.V🕋 :
don Allah kuyi alkalanci, ina wanda yace annabi gero ne da wanda yace annabi hankaka da rakumi da wanda yace SHEHU yafi annabi?🤔
2026-09-17 13:19:58
6
almahjirun
Almahjir :
Alhamdulillah da zuwan IZALA 🥰🥰🥰
2026-09-17 13:40:12
8
user1381814913566
teemaamin :
Allah Ya bawa malaman Sunnah da Sunnah nasara
2026-09-17 13:40:01
5
yasirayuba0
yaseer :
Kashi yafi maulidiiiii
2026-09-17 14:33:58
5
To see more videos from user @taskarmalanlawantriumph, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About