@d3tv247: INNALILLAHI: Yadda aka tashi cikin tashin hankali a birnin Minna na rasa rayuka da dama na wasu Yan zinari a hannun Jami'an civil defence. Ku kalli wannan bidiyon don jin ta bakin Yan'uwan mamatan dama waɗanda suka tsira daga cikin su. Har yanzun dai hukumomin Jiha kona tsaro basu ce komai akai ba, duk da munyi kokarin jin ta bakin hukumar civil defence din amma ya cutura.

D3TV
D3TV
Open In TikTok:
Region: NG
Thursday 17 September 2026 12:46:03 GMT
47454
4395
163
682

Music

Download

Comments

aa_yayari
AA YAYARI :
Wai wani state ne kuma NSCDC na inane
2026-09-17 18:30:11
11
hauwakamshi0
user1441154848613 :
hmmm haka maganan zai zama tarihi in dai a Minna ne police haka yaharbi yarona Harbin ganganchi nan take yarasu Shuru kakeji Allah ka gaggauta sakamin ya Allah. bazan yafeba🙏🤲🤲🤲😭
2026-09-17 18:46:36
10
hauwamahmud443
Mrs M. :
d story no clear
2026-09-17 19:50:05
1
sanusi.sk
MUNNER HAIDAR 💫 :
There is something not clear in this story
2026-09-17 19:45:02
1
nafeesatabdullah03
Nafeesat Ibrahim :
hmm adaiyi binciken me ya kashesu cos this story not make sense🤔
2026-09-17 18:00:52
7
abubakarsadeektij
Sadeek🥷 :
innallilah what's going on in this country? like are we govern by humans at all?
2026-09-17 18:42:25
5
nymarh_diamond
diamond nymarh :
This is very scary
2026-09-17 19:28:03
1
kherdeejar
Oum Mashkoor💕 :
it doesn't worth it
2026-09-17 18:47:28
1
jiddahasambo
JIDDAH :
ya Allah dan Allah wani gari ne
2026-09-17 17:11:45
4
abdulldowaki
Abdull Dowaki :
mubarma allahu komai😭😭😭
2026-09-17 20:10:48
1
barkumblood
Huzaifa Husaini Barkum 🥹😍🤫 :
Minna Niger state
2026-09-17 20:44:47
1
abbadaj6
Abbadaj :
Wani irin kasa ne wannan ?
2026-09-17 20:08:02
2
kure689
DR Kure🫒🫒🫒 :
30+ very sad 😭😭😭😭😭😢😢😢😢😢😢😭 😭😭😭😭😭😭😭😭
2026-09-17 19:14:02
2
zainablbraheem
Zainab Dan Niger :
Allahu Akbar 😭😭
2026-09-17 20:46:46
1
itznabaturia
Sani Maigwaza :
wane garine
2026-09-17 20:21:11
1
mohammedidrisbelle
Idris Belle❤️ :
Abi Masu hakin su
2026-09-17 20:43:47
1
nafiusani421
𝑁𝑎𝑓𝑖'𝑢 𝑠𝑎𝑛𝑖 :
Allah ya kyauta😭
2026-09-17 20:30:39
1
alilawan623
Ali Lawan :
Allah ya sakamuku
2026-09-17 20:43:05
1
garbaisa998gmail.com
Engr Garba :
subahanallah
2026-09-17 20:29:49
1
alhajin.allah05
Alhajin Allah05 :
Allah ya sakamaku
2026-09-17 19:51:19
2
zee4370
😍@Zainab4370 :
innalillahi wai'nna ilayhi raji'un 😢
2026-09-17 20:36:06
1
apple.user7386592
I’m rana 🥀🪵 :
Allah cinama mulkin minna 😭
2026-09-17 20:36:36
1
alawiyaidirissule
Khala :
Innalillahi wa’ina ilaihi raji’un 😭 Keh duniya 😭😭😭💔💔💔
2026-09-17 20:14:47
1
aliyuhamza444
@kallamullah alee :
Allah ya saka muku
2026-09-17 19:53:16
2
user2542446003296
maimunatu :
gaskiya Minna yau munga tashin hankali mutum fin talatin saikace ba ran Dan Adam ba Allah yasaka musu😭😭😭😭😭
2026-09-17 19:46:40
4
To see more videos from user @d3tv247, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About