@salzee23: Allah kasa mudace 😭🤲🏻#hausawanduniya🤍💯🇳🇪🇳🇬💟💘💌♥️💞🥰💍💯allmedia

Salmerh Basheer
Salmerh Basheer
Open In TikTok:
Region: NG
Thursday 17 September 2026 13:36:43 GMT
79890
8011
636
454

Music

Download

Comments

realrukyzaria
Real ruky Zaria ❤️🥀🤪 :
Gaskiya ya bar musulunci 🥺🥺🥺
2026-09-17 14:42:45
100
sanusiwankabiyu
ÃBÛ🫂YUSÚF.1 :
wanda yafahimci yakafurta yamin like ❤️❤️❤️💕💕💕🥰🥰🥰😁😁😁
2026-09-17 13:43:03
138
assafaempire786
Assafa Empire :
Soja boy yatafi fa sai addu’a
2026-09-17 14:28:09
58
dan_maryam_s.k.k.w
DAN_MARYAM_S.K.K.W :
ALLAH TSARE MANA IMANIN MU
2026-09-17 14:48:56
29
ummi473
Real nabilat❤️ :
Munshiga ukuuu Allah karka kamamu da lefin da bamusaniba 😭😭😭😭😭😭
2026-09-17 17:22:35
22
the.izz.table
TheIzzTable :
this guy is crossing boundaries
2026-09-17 16:11:04
25
ukty459
💜ukhty_Purple💜 :
Astagfirullah 🥺💔Allah karka kama mu da laipin wani ya Allah 🥺
2026-09-17 14:00:51
30
__rahmatullah1
𝑅𝒶𝒽𝒶𝓂𝒶 :
Omo this guy don spoil finish 😳
2026-09-17 19:26:25
5
user9022825606722
Fatima Dandawaki :
ya Allah kah inganta imanin muh kasa bunta imanin muh.
2026-09-17 19:57:07
5
m_yao7
M yao♻️🇳🇪🇳🇪 :
Soja bay fa Gaskiya yafada
2026-09-17 17:16:18
8
danbash02
BASH FX 📊📉📊 :
yaude daya kin burgeni 🥰🥰🥰
2026-09-17 13:50:44
4
mansurah56
Just I🤍🦋 :
astagfirullah for watching this 😭 soja boy Allah ya isa
2026-09-17 19:17:25
6
user6345342126387
Maman Haidar :
Allah sarki uwar soja boy tayi asarar haihuwa, subhanallah
2026-09-17 15:16:17
11
mdsnvg
Fatima hssn :
inayinki melashelashe
2026-09-17 19:30:16
1
always_idris
Always_Idris :
Allah yasa mudace
2026-09-17 19:13:18
1
asslamiyya004
🦋✨️Dr Asslamiyya🦋🩺 :
Wllh mu mahaukatane akan Manzon Allah ♥️♥️♥️♥️♥️
2026-09-17 16:39:28
6
y.sojay
yahyasojay :
Allah wadaranka soja boii🙏🙏🙏 to ke hartambaya kikeyi wai Anya baiyi riddaba insha Allah Sai Allah yawulakantaka Dan darajar manzan Allah
2026-09-17 19:22:25
5
sadeeq_02
Sadeeq Nasiha Cosmetics :
Help me ask him
2026-09-17 16:41:31
1
user6374124197077
abdulmajid sabo :
so jaboy fah munamunana xatu yayiridda
2026-09-17 14:04:58
5
musuluncinmutsirarmu
Abd Gaffar🕋 :
Wallahi yayi Riddah kuma na rantse da Allah zai gane
2026-09-17 13:43:42
22
abuansarr01
abuansarr01 :
soja boy kaje ka sake kalma gaskiyane
2026-09-17 13:40:17
8
beauty.salmat.shua
SALMA EXCLUSIVE 🦋🦋💝 :
Manzo allah da kansa ma ya ce mafi soyuwa a gare ni shine wanda ya so ni fiye da iyalin sa ,fiye da dukiyar sa , Babu ɗayanku da zai yi imani har sai na fi soyuwa gare shi fiye da mahaifinsa, ɗansa, da dukkan mutane.” — Bukhari da Muslim. Saboda haka, ba iyalansa ko dukiyarsa kawai ba; Annabi ﷺ ya kamata ya kasance mafi soyuwa fiye da mahaifi, ɗa, da sauran mutane. ❤️
2026-09-17 15:41:11
23
zbzcollectionandmore
ZBZ collection and more :
wllh munfi sonsa akan yyanmu akan dukiyarmu akan iyayen mu wllh 🥹😭
2026-09-17 15:25:02
4
shaleleuser15061963ha
shalelen baba :
wlh salmerh kina burgeni bana comment Amma yau nafara daga kanki Allah ya baki abinda kike nema duniya da lahira Allah ya rabaki da iyayenki lpy🤲🤲
2026-09-17 13:51:21
12
ummiey42
Shinga's Hub :
wlh akan manzon Allah bamaji bama gani kuma mun yadda mu mahaukata ne indai akan fiyayyen halittane
2026-09-17 15:26:05
5
To see more videos from user @salzee23, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About