Watarana iwar haka muna kabari Allah yamana rahama🥹💔🙌
2026-09-17 15:26:02
51
Muazu_Jb ✔️ :
Mteeewwwww I'm speechless wlhh
2026-09-17 22:09:24
4
official ruqy :
Allah ya kawo kasuwar nono
2026-09-17 21:04:14
6
C ajebo🚫🚫🚫 :
inna so ki my love 💕💕
2026-09-17 14:16:40
0
Rashida Badamasi :
duniya wataranasai labare 🥺🥺🥺
2026-09-17 21:29:35
3
Mr Mashee :
wllh bata da lfy wanan
2026-09-17 21:47:12
3
matar mijinta :
Allah ya kai ladan kabarin iyayanki
ameeen ya rabb 🤲🤲🤲
2026-09-17 14:58:48
8
Diamond 💎💎💎 :
wlh niba tabaji bana son ganin wani a tiktok ba saike
2026-09-17 20:47:29
3
kismah :
Dont worry lokaci ne👌
2026-09-17 15:59:15
3
user9609276183886 :
gsky Allah ya kyauta a lahira a kwaii Kallo😭😭😭
2026-09-17 15:19:31
3
Jamilu Abubakar kusfa :
*Kada Kayi Hidima Domin Jama'a...Idan Zuwa Jama'a Ce Zata Ƙare ga Jama'a. Jama'a Suna Maka Magana Akan Jama'a. Ƙarshe Jama'a Zasu Fara Gulmanka Kan Wasu Jama'ar*
*Saƙo Zuwa Ga Jama'a. Ga Mutumin Cikin Jama'a. Mai Rayuwa Cikin Jama'a.*
*Kurman Baƙi ne. Fatan Zaku fahimci Karatun!*
*Adamu Abdullahi Musa 🌺📚*
2026-09-17 23:51:15
1
mmnsayyada :
Ni tausayin ki nake wlh duk lokacin da kikayi aure kika haihu girman su sai sun wuce cinyar ki sai kin rasa yanda zakiyi dasu Allah yabaki lafiya