@mkdimash: Inna lillahi wa Inna ilayhi raji'un...😭😭😭 Allah Yayewa, Sarkin Yakin Ali tallafi Rasuwa A Yau Allah Yaji Kansa Da Rahama Yasa Ya Huta, Muma Idan Tamu Tazo Allah Yasa Mu Cika Da Imani Ameen Yarab 😭💔🥺 #peaceful #treding_viral_video #vote #nigeriatiktok🇳🇬🇳🇬🇳🇬 #major