Allah saka da Alheri mallam. Ni banayyin darika, amma ina bibiyarka, Don ina gani kamar kana Da Rabo gwaggwaba a lahira. Allah Sada mu da Annabi MSAWA. Ameen ya Rabbi.
2026-09-17 20:13:17
1
Husein Haruna :
malam inna bibiyar kwarai kuma inna sonka don Allah amma gaskiya kan wannar lamari na malam lokuwa gaskiyar kaji soron Allah ka bibiye shi
2026-09-17 21:27:44
0
@Bukar M Bukar :
idan ba munafurci da son zuciya ba azauna da shi mana ko Rana daya bamuji wani yakira Musa lukuwa mukabala yaki ba
2026-09-17 16:11:16
2
Abu Sa'id :
Allah ya bada lada
2026-09-17 16:32:52
1
Ibrahima hafis :
Allah ya saaka da alkhairi mlm
2026-09-17 20:05:55
0
abbakar sadeeq :
Ammani amtsayina na dalibin ilimi Ina datambaya wan nan hadisin yatabbata ko baitabbata ba infa yatabbata to bai kamata kuzo kukalu balance hibafa
2026-09-17 16:30:36
1
MalumBura :
allah yasa mu dace
2026-09-17 18:07:16
0
oustaz :
haba
2026-09-17 16:32:52
0
Hassan Rabe :
allah saka daalkairi
2026-09-17 19:50:53
0
auna455 :
kamarya da yafadankenna sakoto na damastilane kawe
2026-09-17 16:42:34
0
idrisssouleymane73 :
Ka ka rai
2026-09-17 18:42:55
0
Sidi_ Sidi :
Allah ya kyautata
2026-09-17 15:50:39
0
THE GUY WITH THE CLEAN HEART❤️ :
Tabbas Haka kafada Abaya Nima Shaida ne
Ammafa Naji Malam Yace Dan Allah Dan Annabi Agyara masa please 🙏
Allah yabada Lada
2026-09-17 16:08:02
0
Engr. Ridwan M. Ibrahim :
Don Allah don Annabi yace kuma wai ya gaji sunnah, Allah ya raba mu da son zuciya
2026-09-17 17:11:14
0
@meakwati :
gaskiya kaji tsoron Allah kaje ka saurari abinda malam musa ya fada gaba daya be hada Manzon Allah da wani abu mara kyau ba aikin yake magana akai Amma saboda ku akwai wani abu a ranku na kiyayya baza kuyi adalci ba wannan dabi'ar yan bidi'a ce
2026-09-17 16:45:44
1
Tariq Bin Ziyad :
Wannan fa Kamar kana cewa Annabi Yayi kuskure da yazo yana da'awar Tauhidi a cikin kureshawa. Da Annabi yayi shiru ya daina kula su kuma ya daina wannan da'awa domin kada a samu Matsala. Akramakallah babu mujamala akan faɗin gaskiya ko kunso ko kunki. Kuna tsoron yan Demokradiyya da yan addinin Tijjaniya ne da alama.