Uncle khalifa Nagode sosai You Are my best mentor on this platform
2026-09-17 20:02:15
1
Abdulchizi :
ko ace maka idan Ka samu kudi kawai Ka kashe arziki na Allah ne 😂
2026-09-18 12:48:15
1
aliyu muhammad :
gaskiyane kuma wallashi munada burin muyi ayki tukuru dan ganin muncanza rayuwarmu Amman ni yayunane matsalata saisuyitacemin nayi hakuri nazauna allah zaika zuwa gaba kuma sana,ar da mukeyice bata dace da inda akeyinta
2026-09-18 09:25:34
2
Yusuf Ousman :
fatan alkairi bro
2026-09-17 19:47:12
1
Abdulbari sale :
wanne shawari zaka bani wajen tashi daga kauye zuwa birni
2026-09-18 10:03:57
1
MAI AKARAM :
mln Khalid namu na gargajira
2026-09-18 10:08:06
1
Umar Farooq Abdulhamid :
kwarai kuwa
kuma xakaji Mutum baida 10k yana jiran jarin 3m sannan yafara kasuwa
2026-09-17 17:13:46
2
Yusuf_Isah141 :
sunana Yusuf wllh nagamsu da maganar ka
2026-09-17 17:35:35
2
Nurakhaleed@69 :
😂wlh talauci naci gareshi saidai allah ya rabamu dashi haihata haihata 😁
2026-09-17 22:45:12
1
REAL INTROVERT 😎 :
mun gode 🤲🤲
2026-09-18 09:24:03
1
💫King lshæq💫 :
Kullum Haka suke chemin hadamta tayi yawa invi Sannu a hankali Allah zaibani komai nikuma tsoron talauchin nake hiyasa Ko bacci ban iyawa daywa
2026-09-17 17:40:35
2
Muhammad bk :
wallahi hakane khalifa sai mutum idan anfadamai gaskiya saiyaga kamar anfadamai bakar magana
2026-09-17 19:27:36
1
Zam_event_and_surprise :
😂😹 Wlh gaba daya an raina ma mutane hankali da kalmomin hausawannnan😂😹
2026-09-18 08:20:16
1
A Y me lafiya🇳🇬🇨🇮 :
mu iyayanmu yan gargajiya ne
2026-09-17 17:34:47
1
RCHP Abdu'Azeez musa :
gaskiyane mutumina
2026-09-17 17:09:58
1
@teamzadok :
@teamzadok
2026-09-17 23:54:58
2
a.s_gomnaty :
ina yinka oga😅
wannan shawari na "ka tsaya inda Allah ya ajiyeka" munjima muna ji😂
but munqi mu dauka ooo🤣
2026-09-17 17:29:55
1
Abdulbari sale :
gaskiya ne maganarka kullum fafutukata shine nacanza rayuwa ta daga ciki na fahimchi xaman kauye yanada daga cikin koma bayana shiyasa nakeso nadawo chikin gari allah yadafamana muna godiya khalifa
2026-09-18 08:44:36
1
Adama Mohamme :
gaskiyane wlh😁
2026-09-17 21:29:19
1
Rahmamsky ventures⫷⭕❥⫸ :
Allah yayi mana tsari da talauci ya sakawa nemanmu albarka aini na tasani talauci
2026-09-18 14:20:29
1
shuaib :
wlh shi yasa mu hausawa muke a guri daya koyaushe
2026-09-18 09:43:22
1
Abdul Koko :
I bakin ciki bai taba Bari
mukuma girman kai Bai taba bari
2026-09-17 17:16:37
1
zahra fashion :
sai dai kafadawa masu kudi wannan cewa basusan illar talauciba
2026-09-17 17:11:36
1
mai leda :
🥰🥰🥰
2026-09-17 17:10:01
1
habiba yakubu ose :
👍👍👍
2026-09-17 17:18:24
1
To see more videos from user @khalifa.bashir48, please go to the Tikwm
homepage.