Naji wani lbr Amma in gaskiya ne Ina farin ciki dama ai zaran ba kallan yadi bane 🥰
2026-09-28 14:42:49
91
Dan madara :
iphone 18promax tafito
2026-09-29 09:03:03
0
🦋✨miemies✨🦋 :
Ummi lilin baba ko
2026-09-28 23:09:55
0
Ameenat S Bosso :
Medaki Shiyasan Inda Yake Masa Yuyu Amma Harga Allah Banji Dadin Mutuwar Auren Yarinyarnan Ba Wallahi Kai Mudai Mata Muna Haduwa Da Jarabawa Kala Kala Allah Kabamu Ikon Cinye Dik Wata Jarabawa Da Tasamemu Ameen 🙏
2026-09-28 21:46:36
22
00:00🌴 :
Kihau wakar mijinki mana
2026-09-28 19:56:05
24
Amrat aesthetic🛍️🫧 :
Which song are you singing mah😂
2026-09-20 14:16:23
73
ABU SLOW :
wai da gaske kin rabuda lilin baba
Dan Allah ki aureni zan zauna 💕
2026-09-28 18:02:09
9
saudart :
Dan darajan annabi Muhammad. s. a. w. Dan soyayyar dakakeyiwa mijinki. kitaimakamun da jari ko nawane 🙏🙏🙏
2026-09-17 18:38:33
53
🎀munash_collection🎀 :
Allah yasa ba gaskiya bane. Saboda ummi rahab mutumiyar kirki ce Walllahi