@arewaballzone: Shin kunga akwai alamalun adalci acikin wannan hadin kuwa 🏂?

Arewaballzone
Arewaballzone
Open In TikTok:
Region: NG
Thursday 17 September 2026 18:01:30 GMT
23908
2500
111
25

Music

Download

Comments

anasaliyu04
Anas Aliyu kiru :
man city nake so
2026-10-27 06:21:35
0
aminuozilmoriki1
aminu ozil moriki :
makiyin arsenal
2026-10-25 19:06:19
0
lukmanoando
lukmanoando :
Kai Arsenal ne damuwarka To a wannan kadamin mu ko Bacerlona ku kawosu muna Daidai dasu
2026-09-17 19:03:38
1
user6351958385287
kabiru husaini :
waye arsenal takesoro aciki sauran gayamana
2026-09-17 19:08:36
1
user94919540653871
munkaila :
wannan naga alamun Dan man united ne
2026-10-26 12:55:09
0
umarmusa2893
Umar28 :
A bune mai sauki ai kazama hukumar carabao cup kawai shawara kyauta mai fashin baki kan wasanni ko?
2026-09-17 23:19:06
1
user49123821029433
Alhaji yaro 🛳️🛳️🛳️ :
waye bazamu ciba acikinsu to
2026-10-25 23:06:02
0
04ismailahmed
ISMAEEL AHMED 04 :
adawa zalla🤣🤣
2026-10-25 22:27:52
0
005v.o.afamily
DANGER V.O.A FAMILY 🤪🤪🤪 :
To akai akahada man city da Norwich
2026-09-17 22:52:08
1
ma001435
Vajin 001 :
toh koh wane win zamuyi anyi hakane saboda yaran su samu kudin shiga😊😊😊
2026-10-26 08:31:43
0
joshuazakayo7
joshuazakayo455 :
to Dan adawa sai amutu
2026-10-26 09:41:17
0
yahyaothman6
yahyaothman87 :
Last season yan league nawane suka cire man u
2026-09-19 09:28:55
0
s.nani313
ISMAEL ALIYU :
Wallahi yau kafadi gaskiya
2026-10-22 14:26:01
0
elbasheerabdullah1
elbasheer Abdullahi :
wallahi kanaban dariy😆😆
2026-09-17 18:08:38
0
user1080103418130
Dauda_Elder💥 :
saurin me kake zasu hadu ai
2026-09-18 08:19:04
0
deensalis475
deensalis475 :
layine ya biyu kansu
2026-09-18 23:19:35
0
abdurrazakmusaolu0
Abdrrrazak musa olu o2 :
Kaji adawa Ai bamu tsoron kowa arsenal 🤣😂
2026-09-19 13:42:42
0
user1720911193617
Muhammad Sani :
Su waye suka cire Man U last season?
2026-09-18 18:33:13
0
bellokawu7
Bello Lisio :
kaji dan adawa kowa bama tsoronsa wllhy
2026-09-18 16:22:20
0
bsmallyn
Abdullahi :
Up arsenal
2026-09-18 13:29:03
0
orteone
Muntari Sani :
Ko dawa a hada mu malam bamatsoron kowa
2026-10-26 12:28:51
0
user1398382059871
sulaiman :
fatan nasarori ga arsenal akodayaushe
2026-10-27 08:09:32
0
piaxelnick1
piaxelnick 🤠🤩 :
Koma su wane mu abamu bama jin tsoran kowa up gunner arsenal for ever
2026-09-18 14:10:37
0
hamza63858449
Hamza idris :
Toh Kai waye
2026-09-18 13:56:08
0
mohmdnasir4
M U H A M M A D N A S I R :
lokaci zai hada
2026-09-17 18:09:09
0
To see more videos from user @arewaballzone, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About