@arewa_presenter: 🇮🇷 Iran Ta Kira A Yi Hattara Kan Zargin Jirgin Houthis Kusa Da Makka Iran ta bukaci a yi taka-tsantsan kan ikirarin Saudiyya cewa an tare wani jirgin mara matuki na Houthi kusa da Makka. Iran ta ce bai kamata a zargi wani bangare kai tsaye ba har sai an samu cikakkun hujjoji. Shin ya kamata a fara gabatar da hujjoji kafin a danganta alhakin irin wannan lamari ga wani bangare? 👇 #Iran #SaudiArabia #Yemen #creatorsearchinsights #fypシ゚viral__