@investorameer0: Mutane na cigaba da hada wann ipo da na 2006 da ya wuce. #niger #hausa

Investorameer
Investorameer
Open In TikTok:
Region: NG
Thursday 17 September 2026 18:51:59 GMT
489865
71560
784
1914

Music

Download

Comments

meenartwambai
ᗰEEᑎᗩᖇT_ᗯᗩᗰᗷᗩI🤍🕊️ :
Ya zaayi a cire kudin ?
2026-09-18 07:45:40
231
dakin.amarya.furni
DAKIN AMARYA FURNITURE :
Nima idan na juya 100k a sana'ata 2 years insha Allah zanzama millionaire
2026-09-17 19:55:00
179
namijin_duniya01
Namijin_Duniya :
Ni anawa fahintan agaskiya akoi al kairi acikin wannan abin
2026-09-17 19:06:25
83
official.mrfarooq
𝐮 :
guda dayane ya tsaya da kyau sauran duk sun qasa tsayawa.. 😄
2026-09-17 20:01:14
48
sadinoore0
ADISNOORE GLOBAL VENTURE :
Ni inaso nasiya but I don’t know how
2026-09-18 12:04:44
7
shehibabba
shehi(babba) :
Ku shirya sayan petrol 2k per litre
2026-09-18 09:05:17
17
oum.ameera3
Oum Ameera🥰🥰 :
pls tun shekaran jiya yake pending Dan Allah y xanyi
2026-09-18 14:30:21
12
user8359132529670
maman mie-mie delicacy :
wannan maganar ta masu sugar da siminti hassada suke mana mu Yan baiwa ai petroleum ba wasa bane ni acikin sati ma Inason 5k Dina tazama 100😎😎
2026-09-18 19:34:59
11
hassanadam248
hassan cosmetic🥳 :
Aini In Allah ya yadda She Kara me zuwa irin wan Nan Lokaci ina Chaina naje yin Order Lakacin Dangote ya sallame ni
2026-09-17 21:20:05
11
moregiver
Voice’s :
Yangote family gather here………🥰
2026-09-18 09:40:33
19
being_mohd
ILLEY KITCHEN &MORE :
Gaskiya Yama raina maka hankali
2026-09-18 05:53:17
6
totebagsvendorkano
TOTE BAGS VENDOR KANO👍 :
Me hankaline zaigane
2026-09-17 21:30:05
8
hally.queen1
Hally luxe scent ✨🤍 :
Se mu taru mudunga siyan sugar mu dan samun profit dayawa😫😂😂💔
2026-09-18 15:52:50
5
mekyau77
SAIFAN UMAR MEKYAU ☘︎ :
Kuma kuka yarda 😂💔💔💔
2026-09-18 09:09:07
5
muhammadashimuhammad
Muhammad Ashi Muhammad :
ya rasulullahi sallahu alaihi wasalam 🥰🥰🥰
2026-09-19 23:03:37
6
sahaltriple_m
ALABBAS_TRIPLE_M :
to yazamuyi musa hannun jari???
2026-09-18 15:43:17
6
official_fateema_fulani
fateema_fulani_official :
Nifa 525 nasaka ina tunani next year zansamu 5M🥹😂
2026-09-18 10:02:30
6
oum.ameera3
Oum Ameera🥰🥰 :
Dan Allah y xanyi yakiyi
2026-09-18 09:27:49
9
a_s_jos3
abdul jos :
dan allah taya zansiya nayi nayi yakiyi
2026-09-17 19:31:17
7
ju37_a
JU :
Walh na sayi ta dangote shugar har ynx ban Sami komai se certificate a hannu😀
2026-09-18 10:34:32
7
mubaraka_isah
Mubaraka_isah :
To mudai mun saya, ko ma dai menene mun riga mun shiga ciki
2026-09-17 21:59:43
5
gonaworld
Gona World :
ga sabon logo din family members
2026-09-18 06:30:35
5
asmaglobalservice.34
Asmau Muhammad🇳🇬🇸🇦🇵🇰🇺🇸 :
insha Allah da kudin share na zantafi umura
2026-09-17 23:38:19
8
abdullahisufiyan48
abdullahi sufiyanu :
please show me how I can take by this IPO please
2026-09-18 08:14:49
6
To see more videos from user @investorameer0, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About