@coach.muhammad16: Shiga yanar gizo batare da ka kunna data ba. Amma ba kowaca wayace takeyi ba, kaje ka gwada don samun saukin al'amura. #TikTokHausa #HausaTikTok #TikTokTips #TechHausa #NigeriaTikTok
𝐂𝐨𝐚𝐜𝐡 𝐌𝐮𝐡𝐚𝐦𝐦𝐚𝐝
Region: NG
Thursday 17 September 2026 19:25:06 GMT
Music
Download
Comments
IbMadaki🌷 :
Ayima Annabi salafi saww
2026-09-17 22:30:12
19
mar'atussaliha 🥰 :
nikam dai ykiyi
2026-09-22 19:53:57
2
baby girl ♥️♥️ :
mun gode sosai
2026-09-20 05:47:15
4
Honorable :
Ina bukatar Sanin shin wannan serious da Gaskene ko a'a🤔
2026-09-19 11:50:05
2
S d S :
Ds
2026-09-20 14:00:37
3
diamond :
idan zakafudda abun fa
2026-09-21 16:02:12
1
Yong Barrister :
Na goda bai yiba
2026-09-20 14:02:49
2
BIN USMAN :
hakan nawane lokaci yakekarewa🙏🙏🙏🙏🙏
2026-09-18 07:45:47
4
✿ ♡rourou👑sultana✿ ♡ :
nide nayi be Yi ba
2026-09-19 22:16:23
2
أبوخولة عبدالقادر يوشع ياكاسي :
Nidai ina da data, Allah yakawo kasuwa
2026-09-19 06:59:42
4
muhammad :
masaalla
2026-09-20 22:59:14
2
Abubakarsalehkano :
yanzu tayaya zanyi shiyarin naje azagi iyayena tab wlh bazanyi ba
2026-09-20 17:26:03
1
King_Ash :
na gwada ya qiyi
2026-09-21 11:29:29
1
Mr.rogo :
na gwada baiyi
2026-09-20 19:25:11
1
kÀÎRÕ112 :
good
2026-09-18 11:03:20
3
mar'atussaliha 🥰 :
yaya xaka gane pin code din wayan mutum dan Allah
2026-09-22 19:57:05
2
mar'atussaliha 🥰 :
ni wata samsun ne but yki
2026-09-22 19:56:26
2
Abubakarsalehkano :
kai mlm wlh baya aiki
2026-09-20 17:24:26
1
🌟 Haske daga Manzon Allah ﷺ :
Masha Allah
2026-09-23 05:06:55
0
useAbubakar musa :
🥰
2026-09-22 09:22:33
0
MA'AHAD_UMMUL_QURA TV :
ba bayayi
2026-09-23 08:32:02
1
Abubakarsalehkano :
adinga fadawa mutane abinda yake aiki
2026-09-20 17:24:58
2
Yacoubou Salha Farida :
hum Taya code kin zai huce akwai mode avion samah 😏
2026-09-20 22:43:58
2
yandoma,s collection :
ya ake kashe wajen
2026-09-20 21:07:32
2
Tahirou sani :
wlh karya ce ba yayi
2026-09-22 18:17:33
2
To see more videos from user @coach.muhammad16, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.