Allah Ka Sakani A Duk Inda Zaka Saka Iyayen Annabi Ranar Lahira
2026-09-18 22:21:06
6
mainasara ismail241 :
saw saw
2026-09-18 12:03:55
2
Abdul :
nifa irin wannan issue banasa kaina aciki idan aka cemun Allah yace annabi yace zan yrada idan Kuma magana tafi karfina to kama kaina nake in shiru da bakina
2026-09-18 11:00:17
20
Abb :
toh a'i banji ya kawo wani hadisi ba ko Kuma wata aya data nuni akan Hakan