Dan Allah yadan yi blocking 🚫 mutum amma shi zai gane anyi blocking din shi ba
2026-09-18 11:41:53
2
Huxaepatul-yamanee Muhammad :
Dan Allah idan na sa status bayayi kilia yana yin dishidishi
2026-09-24 23:17:27
1
Na amana☠️ :
masha Allah
2026-09-17 20:42:29
2
A rabe mohammed :
aslm dan Allah ya zan gyara hotspot din wayana koda na budewa wani hotspot baze ganiba awayarsa balle yayi connection dan Allah kanuna min yadda zan gyara
2026-09-18 08:30:24
1
Ajamagana :
oga dan alla batterie bayacharji
2026-09-25 21:32:28
1
old maiduguri :
idan inaso nasan me akai saving nomber na yazanyi
2026-09-25 22:33:15
1
بسم الله الر حمن الر حين :
ok
2026-09-27 01:58:36
0
Khalifa bahreey :
nifa nayi beyiba wlh
2026-09-27 05:24:06
0
Uzairu Said :
Salamu alaikum ranka shi dade barka da dare dan allah whatsapp dina yana ta min tsiya na sanya ne zanyi in gyara ba idan na sa status yana nuna min retirayi tayi bazai ba kuma ina data amma state idan na sa hotona na dauko w*** a cikin ne nasa shine yake nuna min haka amman idan zansa w*** ne zalla shima zai yi haka zai nuna mana zai yi abun shi ko in sa bidiyo sawa dan allah ya ja yi i gyara
2026-09-26 20:51:48
0
Yaron soja👮♀️ :
@Yaron soja👮♀️: Ogah pls Portrait Dina ya dain aiki na baya Taya zana gyr
2026-09-19 23:22:46
1
✨MUKHTAR_MOH"D✨ :
Amma danayi hakan idan natura saqo baya zuwa
2026-09-17 19:47:09
2
user5634661969575 :
lambar baya whatsapp
2026-09-22 19:07:04
1
moustapha AB :
dan Allah a mini video WhatsApp ita in na dora status bani ganin wanda ya kalla
2026-09-25 11:01:42
1
BALARAB££¥A😊 :
Vaya aiki a redmi
2026-09-24 00:19:25
1
AbdulMaleek___AMDONE :
QaryaNe babayi
2026-09-24 07:59:13
1
Prince 🤴 :
Wanan batayi a iPhone
2026-09-24 07:22:13
1
ashiru muhammed mgr :
immm wato haka budurwata tayimin kenan 😂
2026-09-25 20:12:18
2
Abdulkadeer IB :
kaima kuma baka isa kayi amfani da whatsapp din bah saika cire abun
2026-09-26 23:28:50
0
B 💰💰💵 T💳💳💸 C🪙💸🪙 :
🥰🥰🥰
2026-09-18 18:11:13
2
yusufsaniadamu54 :
🥰🥰🥰
2026-09-20 17:36:23
1
BASHIR 🍎 :
🥰🥰
2026-09-24 11:50:20
1
To see more videos from user @just_abdul313, please go to the Tikwm
homepage.