hahahaha that dunjumm is what I don't understand duk da haka Allah ya albarkaceki
2026-09-18 11:15:25
0
Dr Hameedu Saโeed :
What is this
2026-09-18 10:24:48
0
Mr Nonchalant Fulani โ๏ธ :
You should respect the qur'an abeg fr God sake
2026-09-17 22:25:30
72
rabeeatouhgora33 :
wlh Saida na nutsu na gane karatu takeyi๐ Allah yasa mu dace amma karatu tartil akwai dadi๐ฅฐ
2026-09-18 10:26:07
10
๐ณ๐ฌSADDEEQ ๐ณ๐ฌ :
Allah ya saka da alheri
2026-09-17 20:03:38
38
sbh :
Qur'ani na kayan wasa bane wlh
2026-09-17 22:56:10
11
mufti :
Allah madaukakin sarki yace acikin kur'ani mai girma:
ุฃูููุฒูุฏูุนููููููู ููุฑูุชูููู ุงููููุฑูุขููุชูุฑูุชููููุง
wato: Ko kuma ka ฦara a kansa, kuma ka karanta Alkurโani karantawa ta nutsuwa da kiyaye tajwidi
wata ayar kuma yace:
ููููุฑูุขููุง ููุฑูููููุงููููุชูููุฑูุฃูููุนูููู ุงูููุงุณู ุนูููููฐ ู ูููุซู ููููุฒูููููุงููุชููุฒููููุง
Allah yace: Kuma Alkur'ani mun rarraba shi domin ka karanta shi ga mutane cikin saharai da nutsuwa, kuma mun saukar da shi saukarwa a hankali
sbd hk yar uwa agyara irin wanna karatun baa daidaibane
2026-09-18 10:04:24
12
mubarakhassanmaia :
Allah yaqara basira
2026-09-18 10:03:53
0
mimi :
please what is she saying I don't understand
2026-09-17 22:53:16
5
mmn yusuf armk :
iKon Allah toh ni wlh ko a mkrt allon ma bantabajin wanan karatun ba Kuma nakai 7 years aciki meye haka don Allah
2026-09-17 22:34:28
18
AU COMPANY๐๐ณ๐ฌ๐ณ๐ฌ๐ณ๐ฌ :
Ayimana Ankabut๐ฅฐ๐ฅฐ๐ฅฐgwana
2026-09-17 19:58:36
10
Ahmadsalehmorimado :
a Nemo min wannan yarinyar
2026-09-17 21:30:20
7
lord.ace001 :
Zayyanul Quran bi aswatikum ,fa inna sautul hasan , yaziedul qurani Husna
re theGod please bless me with a woman who is educated in Quran as a pharmacist which state are you from Sir
2026-09-18 02:01:05
2
sadiya Yusuf Muhammad :
Masha allahu wlh da farko da ban fara jin me take karantawa Saboda Bluetooth ne akunne na sai ya fadi kasa kafin nasaka naji abun da take karantawa har zance wanna waka take haka ashe babban littafi take karantawa Masha Allah Allah yaqara mana ilimi me yawa me albarka ๐ค๐คฒโช๏ธ
2026-09-17 22:27:54
9
ninis_hayaa :
Wlh mu da mukayi Kara tun allo haddan mu daban take Masha Allah ๐ฅฐ๐ฅฐ
2026-09-17 20:08:03
9
Salahadden 001 :
Masha Allah mu koma tsangaya
2026-09-18 10:27:05
1
๐ฉyusra๐ช๐ธ๐ฆ :
ุนุจุงูู ุชุบูู
2026-09-18 05:30:04
2
Princess jawahid MGM๐ง๐ปโโ๏ธ๐ :
Yanzun dae saboda Allah haka manxon allah SAW yace a karanta Quran