@zarar.bunu6: ALHMDULILAH. Yanzu gwamnan jahar neja Umar Muhammad Bago yasanar dacewa an dakatar da kwamandan hukumar civil defense na wannan yankin, ankuma ɗage taron buɗe yaƙin neman zaɓe na jibi Asabar. Wannan abin ayaba ne. #arewa__tiktok #zaiyanusalihu #bago #arewa #arewapeople
Innallilliahi wainahi Rajiun May they soul rest in peace and grant them aljannatul fridausi
2026-09-18 14:03:24
0
Usman :
No more Bago Bad government
2026-09-18 06:32:46
1
user6137673870980 :
qaryane
2026-09-18 12:31:26
0
eng chair :
insha allah sai ka fadin zaben 2027
2026-09-17 22:09:24
13
Ziyyahhh💝 :
Very useless Government Kun cuce mu Allah ya isa ya Allah ka saukar musu da balai da masifa da iftalai da halin kakani kaye da su da iyalensu albarkacin rahamatul alamina 😭💔wallahi baza mu yafe maku bah
2026-09-17 22:22:30
6
OMO LOGO 🪓🌓 :
Nah lie ooooo
2026-09-17 22:57:32
1
Mrs AA❤️🩹🫂😘 :
Allah ya isar mana ji yanda suke nishadin su ba abunda ya damesu
2026-09-17 22:02:43
6
Engineer Bigbali 🤲 :
Hmmmmm
2026-09-17 21:53:01
1
Muhammad Bilya562 :
Allah ya isar mana wlh bamaye
2026-09-18 07:18:53
4
feefee luxe beads 🌹🫰🏻👣 :
Ya Allah da wanda yake da hannu da wanda yasan za’ayi be hana ba da wanda yaga anyi daidai da wanda yake da ikon hana faruwar abun nan be hana ba ya ubangiji ka saukar musu da masifa da bala’i acikin rayuwar su ya Allah karka bari suga haske acikin rayuwar su 🙏🏻😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭
2026-09-18 10:31:42
3
mudssirahmad870 :
kabiya diya kawai shine
2026-09-18 13:51:53
1
@AMINUJR24 :
Allah ya isa sukuma Allah ya jikansu da rahama Ameen ya rabbi 🙏🙏🙏
2026-09-17 21:58:07
5
yaqub. abba220 :
qaryane
2026-09-18 10:15:47
0
Sulaymanu :
Allah ya Saka mana
2026-09-18 05:45:19
2
Ali Bukar :
bawai andagahibafa yakamata hima ayankemasa hukunci daidai da kisan dasukaiyi
2026-09-18 14:31:30
1
AŔMĂN📊 :
Tinnanu allah ya isa 💔💔💔
2026-09-18 06:09:29
1
B@BY meenal MX 001 💪🔥🔐💕 :
hmmm Alah ya Kyau ya jikan su Da Rahama 🤲
2026-09-17 22:28:51
2
nura usman :
alayaisa
2026-09-18 06:33:38
1
eng chair :
wlh Kai kasasu aiki
2026-09-17 22:08:59
3
Nasity B :
Hmmmm
2026-09-17 22:13:21
1
Ayuba :
Bago zaka maida abin siyasa kenan
2026-09-18 08:00:07
1
⚡️FAHEETH👑 :
Allah ya isan’mana allah kabimana hakkinmu😭😭😭😭😭😭😭
2026-09-17 22:00:11
1
Mr khaleepha :
jama,a kuji wata magana da wannan governor namu yakeyi Don girman Allah 😔🥺
wlh an raina mana wayau a naija
2026-09-17 22:51:31
1
khalifa ibn muhammad :
Allah ya isar musu
2026-09-18 16:08:58
0
mary am. yusuf :
allah yakyauta
2026-09-18 22:00:51
0
To see more videos from user @zarar.bunu6, please go to the Tikwm
homepage.