Hhhhh Karamin sani kukumi ai barrister wallahi tallahi ko kana raye ko Baka raye sai dan arewacin Nigeria in aka kira sunanka babban abunda zai fado zuciyarsa shine anyi rashin babban dan kishin kasa Kamar yadda mutane in sukaji muryar albani da Mlm jafar zukatan mutane masu hankali suke karyewa hmmm Allah yasa mu dace
2026-09-18 01:56:14
5
CASH LORD 🇦🇺🇦🇺 :
Kai saimunsiya fah ga yankudu nan sunasamunkudi da share mukazokace karmusiya komunsiya kobamusiyaba maidinan basaukeshi zasuyiba gwarama musiya ai ba Yan arewa kadai sukasiyaba ko a kudu kajewani yafito yace karasiya AA sai a arewa saboda bakwasan chgaban mu kome arewa
2026-09-18 08:14:11
0
M. Yusuf Academy 📚 :
wlhi very annoying.
2026-09-18 07:44:25
1
Dini katanga Emirate :
sufa shuwagabanni Nigeria da yan arewa basuda tunani gabadaya
2026-09-18 06:40:14
0
S.NAGARTA NIGERIA BFC :
wannan gaskiya ne ai muta nan ne namu wllh jahilci yayiwa al ummar mu yawa
2026-09-18 06:43:27
0
abbah egn :
to babana wanda ruwa y ci aiko takobi kabashi🤌 karba zai🤲
2026-09-18 07:38:02
0
Bukar Alhaji grema :
ni a gani na wannan shiyyar haramun cema sayanta,duk wani harka ko kasuwancin da zai musgunar da rayuwar wani ya jefa shi cikin halin wayyo Allah, wallahi haramun ce 🙏
2026-09-18 07:40:42
0
abdull_small :
Sai kame kame kake 😂😂
2026-09-18 06:00:07
0
Ismail Dan Bauchi :
👍👍👍
2026-09-18 08:27:04
0
abubakarfatuhu0 :
🥰🥰🥰
2026-09-18 08:36:15
0
Badamasi Yehaya :
🥰🥰🥰
2026-09-18 01:16:19
0
To see more videos from user @kibannachannels, please go to the Tikwm
homepage.