@yarmama359: Barka da safiya, masoyina 🤍🥺🌹. Ina fatan ka tashi lafiya cikin farin ciki da kwanciyar hankali. ❤️ Kafin ka fara wannan sabuwar rana, ina so ka sani cewa kana da matsayi na musamman a zuciyata. 🫂🤍✨ Allah Ya sa yau ta kasance rana mai albarka a gare ka, Ya sauƙaƙa maka dukkan al’amuranka, Ya kare ka daga duk wani sharri. 🤲❤️ Ka yi murmushi yau, masoyi na, domin akwai wanda yake yi maka fatan alheri daga zuciyarsa. 🥺🌹🤍#lovestory #hearttouching #fypシ #2millionviews