sallahu alaihi wasallam 🥰🥰Allah ubangiji ya Qara kusanci da soyayya shugaba sallahu alaihi wasallam 🤲🤲
2026-10-03 16:02:45
0
@ABBA NA ANNABI REAL :
sallallahu alaihi waalihi wasahabihi wasallim alhamdulillah jazakallahu bi khairan Allah yadauwamar da alakarka da annabi s a w yakaika madina kaziyarci masoyinka
2026-09-20 20:45:21
2
aatadabaye :
ya Allah ban damu ba Dan Ka kaddara Rashin arziki a kaddarata domin kafini sanin fa,idar haka Amma ya Allah ina rokonka Ka kirani zuwa madina da makkah nayi ziyarar dakinka da kabarin Dan gatanka annabi Muhammad s ❤️a ❤️w ❤️Dan Allah Allah kakirani😭😭😭✨shine babban burina a duniya