mu fahimtar magabata ta ishe mu, Alhamdulillah, Amma MLM ya rike fahimtar shi, domin wallahi nasan magabata sun fishi riko da SUNNA
2026-09-18 22:13:40
2
kamfani :
Macha Allah Allah sa mudace 🥰
2026-09-18 14:07:33
2
حمزة عبد الرحيم :
ماشاءالله تبارك الرحمن بارك الله فيكم وجزاكم الله خيرا.
2026-09-18 14:50:15
2
salmaumar5323 :
Allah yasakawa dr da Alkhairi Muna Alfahari dakai❤️
2026-09-20 20:15:51
0
Bin daud mediah :
masha allh muna godiya
2026-09-18 10:09:47
2
sunnah maradi media :
جزاكم الله خيرا وبارك الله فيكم
2026-09-18 10:07:02
2
Usman Jaafar :
Gaskiya bacin Sunnah a Nigeria da munshiga uku. Allah jikan mgabatanmu na sunnsh. sukuma wadanda suke raye Allah karemsnsu ya daukaka lamurunsu 👏
2026-09-23 21:51:33
0
Abdulrasheed Bala :
wallahi na daɗe da jin wannan karatun a wajen malam Ja'afar, kuma haka nakeyi amma ban taɓa faɗa ma wani ba saboda ina jin tsoron mutanen mu.
2026-09-23 06:19:13
0
Abdoul major 8869 :
macha allah malam. [Réconfortant][Réconfortant][Réconfortant][Réconfortant]
2026-09-18 23:22:12
1
Bushra Yusuf jibreel :
malan muku mata fa
2026-09-20 18:45:06
0
yahayamodi :
Kuma mana bakin ciki wallahi meye fanin Ku bamu Damar saurare Amman Baku Bari mu saving Dan gaba
2026-09-19 07:07:58
0
B S R BACHO :
masha Allah malam allah yakara basira
2026-09-18 20:14:28
1
abba fonices rangim :
Allah ya sakada alheri
2026-09-19 21:57:14
0
محمد نوري :
بارك الله فيك
2026-09-19 05:53:33
0
Shafiu Romo🌏🦍 :
jazakallahu khairan 🙏
2026-09-18 22:31:58
1
user667262526123 :
ma Sha allah
2026-09-18 20:18:55
1
ABU ABDULRAHAMAN ❤️✨ :
Jazakallahu khairan yah sheikh
2026-09-20 14:26:57
0
user Aliyu Suleiman :
2026-09-18 19:59:12
0
محمد خا مس يعقوب :
Allah Saka da alkhairi
2026-09-19 16:36:06
0
MUSA BUSA :
Karike Fahimtarka Kawai abinda bakaganoba hiyasa
2026-09-18 23:10:10
0
Suraj adam :
wannan shine ra ayin Dr sani Umar rijiyar lemo
2026-10-07 00:15:08
0
mano :
🤣🤣🤣🤣malikiya
2026-09-21 19:53:51
0
Abdoull :
Malikiya fa bashine Musulunci ba ana duba abunda Qur'ani da hadisi sukace shknn!
wasu lkc malikiya tana cin karo da hadisi sai a duba Mai hadisi yace shine shari'a
2026-09-19 04:15:21
0
Ibrahim Mohammed :
karatun sura sunna da sayuwa dan karatun sura sunna sunna 2 amsayin farillah daya zakayi sujada
2026-09-19 07:45:19
0
💫 M.rabiou M.sani 💫 :
Yanzu sunna ce cikin sallah in aka barta ba komi? Ka kaddara Prof Ibrahim Ahmed mqr ne yayi wanna maganar. Wlh baza su yarda ba da Kaga yanda ake tada jijiyoyin wuya, yanzu sunna ce zaka ce a bari ba komi kaza kaza.....
2026-09-18 18:55:30
0
To see more videos from user @inoussaibrahim1728, please go to the Tikwm
homepage.