ubangiji Allah ka tsawaita mana rayuwar ire-iren wannan malami
2026-09-20 20:09:30
1
SHAHADA BTR :
yasalm
2026-09-18 17:22:30
3
ALMAJIRI ALKAFAWEE SKK :
Mal. ka ji kanikancin hadisi dalla dalla.
Allah ya yi ma rayuwa albarka
2026-09-18 13:42:42
2
Shuaibu Abdulrauf :
masha Allah sheikh umda da wannan tambaya
2026-09-18 19:20:06
1
wsabzi🇳🇬🇯🇴 :
MashaaAllah bayani ya fita fes Allah ya karawa malam fahimta
2026-09-18 12:29:01
1
Abdulrasheed Bala :
Allah ya sakawa malam da alkhairi amma tsakani da Allah karatu bai fito fili, mafi yawan abinda malam ya kawo anan ƙarfin hali ne, don haka ace masa yayi haƙuri munji amma bamu gamsu ba.
2026-09-19 06:51:36
0
NURUL-ISLAM :
masha Allah
malam Allah ya saka da mafificin alkhairan sa ameen
2026-09-20 23:44:34
0
MUKTARI MUDA :
assalamualaikum warahmatullah ni inaga dan uwa kafin kadaura wannan maganar ta mlm yakamata ka sake tuntubarsa akai domin , Alhmdlh nasan mlm daidai gorgodo , yakamata kaji matsayarsa a yanzu tunda yana raye alhmdlh, tunda kaga wannan fatwar ta dade kuma kaga yadda abubuwa suke yawo kuma mlm yana girma sosai musamman a wajen daliban ilmi. don haka dai naso ace kasake tuntubansa
2026-09-19 06:59:26
0
Adam Musa :
ina mlmai kuzo kusha ilimi
2026-09-19 12:45:57
1
MADARAR SHANU ZALLA :
Kai ma Sha Allah. Allah Mun gode da kabumu irinsu mal alkasim hotoro
2026-09-19 01:02:36
0
Abu Albani Tsaure Assalafiyy :
da,ace layin karatu nabiyo, da hadisi zan karanta ,
2026-09-18 21:31:52
0
JANZAKI :
Jazakumullahu khairan
2026-09-20 16:33:25
0
danyaro :
wannan bawan Allah, Allah ya hore masa kwakwalwa
2026-09-18 19:37:29
2
Dayyib Abdullahi Algajeri :
mallam kayiƙoƙari amma kasani akwai haƙƙin Allah akanka idan Allah yayi hukunci ba aduba wanda akayiwa hukunci a'a wanene yayi hukuncin Allah dai baida halaƙadakowa saiwanda yabautamasa kuma kasanhaka😳
2026-09-18 14:36:02
2
To see more videos from user @umar.dayyabu.yusi, please go to the Tikwm
homepage.