Ga wanima na niman followers [Tears of joy][Tears of joy]
2026-09-18 16:00:57
0
général :
manzon Allah ne asalin mu dan asara
2026-09-18 13:10:24
10
officer al ameen 👮♂️ :
wanesu dan ubansu
2026-09-18 10:57:35
10
1997 :
dan Allah wann shima Malami ne ? !
2026-09-18 13:00:16
1
Adamu Bala :
wannan gskya ne mlm ALHAMDULLAH
2026-09-18 12:04:36
4
Haydee777 :
Allah ya kula da rayiwa malam🤲
2026-09-18 12:19:11
3
hussainijunaidu81 :
Wannan gaskiyane Malam
2026-09-18 11:05:52
6
babangida yusuf shoes 👞 👟 :
amma ana Ansar na ibn timaya ko
2026-09-18 15:21:14
2
ᗪᗩᑎ ᗷᗩᗷᗩ ᑎᗩ ᗩᑎᑎᗩᗷI❤️😍 :
Gaskiya ne
2026-09-18 13:22:43
1
Azima Ayoub :
sunnah sak
2026-09-18 19:40:48
0
yakubu mai o2 :
na am 👍
2026-09-18 19:30:43
0
siddiq :
ritaya dole ne fa
2026-09-18 17:28:31
0
Abba Labour Hotoro✅️♥️ :
sufa wasu Har sumutu da kiyayyar mu za mutu kuma fa babu yanda zasuyi damu Sabo da kullum cikin Kiran Allah muke kuma abun dogaran mu shi ne annabi Muhammad 🙏😁
2026-09-18 17:54:46
0
Umar Farouk :
Wallahi kuwa
2026-09-18 19:34:41
0
DOCTOR _MAJALAN_001 :
muna godiya
2026-09-18 18:15:49
0
Tidjani Aboubacar :
🥰🥰 hakane malam
2026-09-18 17:33:11
0
Issoufou Saiyadi :
ibnu taimiyya fa kaji wani son rai
2026-09-18 18:01:30
0
Muhammad Sammani Usman :
malam inasanka dan Allah.
2026-09-18 16:36:13
0
sonkaya5 :
to Kai waye
2026-09-18 15:12:16
0
nahamoud bala :
ikosai Allah wan Nan kuma daga ina ya fito haka
2026-09-18 17:46:54
0
Kabirou 227🫰 🇳🇪🇲🇱🇧🇫 :
Sunnah gidan hujjah 🦻
2026-09-18 17:08:12
0
Adda'u Zakari Rafawa :
Jazakallahu Khair 🙏
2026-09-18 15:42:58
0
yahayya a bello💞🍒 :
jazakumullahu hairan malam sahal
2026-09-18 15:22:44
0
Al'ameen Sunnah :
Allah ya saka
2026-09-18 11:31:44
0
To see more videos from user @mlm_sahalu_bukhari_musa, please go to the Tikwm
homepage.