ido arufe 92 fatiha a sujada
idan kazauna sai kakaranta 310 ido abude laraba alhamis akeyi
2026-09-23 23:47:58
2
……. :
Wallahi nayi cikin Haramin makka gaban ka’aba kuma Alhamdulillah wasu kudi wani ya cinye mi ni na mutane masu yawa kuma masu kudin ni suka sani wallahi abun mamaki bansan ta yaya akayi na biya kuadaden nan ba 24million saura only 7million ya rage kai na shi kuma ya gudu kasar Oman Alhamdulillah ina ta biya a hankali a hankali