@usmanwakilin: 💜 Ga shawara ta ga masu InterLink NFT! Idan kana da InterLink NFT, ka riƙe shi da kyau. 👀 Akwai wasu fa’idodi da dama da za su iya kasancewa ga masu mallaka yayin da ecosystem ɗin ke ci gaba da haɓaka. 🚀 Kada mu yi gaggawar yanke hukunci—mu bi sahihan bayanai da sabbin updates. 🤝 #Interlink #ITL #ITLG