innalillahi wa inna ilaihin raji un 😭😭😭😭Ubangiji Allah Karkabawa duk wanii mai hannnu kan wnn afun damar zaman lfy dny da lahira
2026-09-19 09:03:52
0
harouna :
innalilahi
2026-09-19 10:28:31
0
abusafwan154 safiyan :
gaskiya ne
2026-09-18 13:54:05
0
aminou issimail :
😭😭😭😭😭😭😱😱😱😱😱😱🤭🤭🤭🤭🤭🤭🤭🤲☝️☝️☝️☝️☝️☝️☝️☝️☝️
2026-09-19 07:54:28
0
Nana :
2026-09-18 19:06:53
1
Nana :
2026-09-18 19:06:48
1
@Mgy back up :
Allah ya jikansu da rahama 😭 ya allah ka kawomana changing mafi alkhairi a Nigeria 🇳🇬
2026-09-18 19:38:00
4
Maman ɗan albarka ce 🥰✍️ :
Allah ya isanmu mutanen sun zama tamkar kiyashi Allah ya saka mana😭😭
2026-09-19 07:15:38
0
Nana :
2026-09-18 19:04:38
1
Ogatulele732888 :
Wallahi na rasa gane irin zafin da ’yan uwan waɗannan suke ji a rayuwarsu. 😭 Allah Ya isa!
Ya Allah 🤲🏽 muna roƙonka da Sunayenka tsarkaka:
الملك، العزيز، المتكبر، الخالق، المصور، القهار، الوهاب، العليم، السميع، الكبير
Ya Allah, Ka dubi halin da bayinka suke ciki. Ka kare waɗanda ake cutarwa ba tare da laifi ba. Ka kawo ƙarshen zubar da jini da zalunci, Ka ba mu mafita da zaman lafiya.
Ya Allah, da ikon Sunayenka tsarkaka, Ka nuna mana ikonKa, Ka kawo mana sauƙi, Ka kare al’ummarmu. 🤲🏽
Ya Allah 🤲🏽 Ya Allah 🤲🏽 Ya Allah 🤲🏽 😭
2026-09-19 13:32:54
0
MUDANSIR KAILANI :
😭😭😭😭😭😭😭😭
2026-09-19 12:31:33
0
@MD-muhammad :
Allah ya isan mu
2026-09-19 11:17:13
0
mukhtaribrahim :
Allah yasa kamanah
2026-09-18 15:11:10
0
To see more videos from user @cotonougida...123, please go to the Tikwm
homepage.