@dw_hausa: Kun san matakan da gwamnan Neja ya dauka kan mutuwar mutane 37?#nigeriantiktokers #arewatiktokers #labaranduniya#dwhausatiktok #dwafrikatok @maawiyya.sadiq
In fact, come out and take action. We will not tolerate this kind of thing happening to people.
2026-09-18 21:02:23
0
BOSS.GEE EXCHANGE 💶💰💱 :
Are they medical practitioners to explain their cause of death??
2026-09-19 01:19:23
0
DW Hausa :
Me za ku ce kan matakan da gwamnatin jihar Neja ke cewa ta dauka kan batun mutuwar mutanen can kusan 40?
2026-09-18 21:10:53
3
Ibrahim :
kadaran mune fah
2026-09-18 21:34:27
0
Cash money :
mude fatan mu allah ya nuna mana randa talakawan nigeria zasu fahim ci cewa dole sai saduakar da kansu mutuwa ko rayuwa
2026-09-19 08:57:59
0
Yaqub s adam :
Nafa 37 bane kuce sittinda duriya
2026-09-18 20:21:09
0
user853084598448 :
2026-09-19 00:36:12
1
Amina yunusa :
wlh qarya ne kawaii ba abinda zasuyi Allah ya isaa Allah ya isaa Allah ya isaa
2026-09-18 17:12:26
2
BIN ZAKARIYYA DARKI☪️💪 :
allah yaji kansu da rahama
kuma Allah ya bimusu hakkinsu
wnn governor ko Allah kayimana maganinsa saboda baisan abin dayakeyiba wlh allah sakawa yan uwammu
2026-09-18 18:59:59
2
Hajjaju Handmade Shoes nd Bags :
committin karya ba Allah yabi masu hakkinsu😭
2026-09-18 17:25:33
1
Zaharaddeen Aliyu keta :
Allah ya jikan musulmi
shine kawai Amman Babu wani abun Azo agani Wanda Gwamnati zatayi
2026-09-18 15:28:09
1
Rufaiabubakar :
akashasu
2026-09-18 20:19:27
0
by :
😭
2026-09-18 21:30:53
0
ibrahimadamu581 :
Nabanzaba
2026-09-18 22:55:15
0
m Dada :
b adakatarwabafa hukunci ko soke civil defence saboda aikin police sukeyi kuma basu iyaba .
2026-09-18 19:10:14
0
yar Malam :
masha Allah
2026-09-18 21:24:40
0
P R P. 🇲🇫🇮🇷 P R P. RN4 :
2026-09-18 17:43:43
0
Alminiun_ :
Allah gafartamasu
2026-09-18 15:04:18
0
Hamisu Umar :
Allah ya ya irmasu
2026-09-18 16:03:49
0
ALHAJI :
Allah ya gafarta musu
2026-09-18 15:41:21
0
Cretarion Nig. Lmt. :
committee karya ba
2026-09-18 16:44:13
0
BiG&Apthoul✅ :
Allah yajiqan su darahama
2026-09-19 07:02:09
0
umarabdullahimydusa04 :
67
2026-09-18 16:50:54
0
ABZ Hausa TV :
Good work sir🥰
2026-09-18 15:42:57
0
ibraheem :
Allah ya kwauta
2026-09-18 15:04:47
0
To see more videos from user @dw_hausa, please go to the Tikwm
homepage.