Kayima Hakuri, Ai wlh innine yaceman giya 8 yakenema wlh Sai nayi Mai Mari 8 kafin in Anshi Mota ta
2026-09-18 16:03:24
54
Baban Erfan :
Ai koya mota saidai hakuri master, Wlh idan mutum bashida hakuri bazaka iya koya mota ba,
Shikuma yaron mota idan yasa abu uku aranshi zaiyi wahala yakoyi mota,
1. Ha'inci dacin amanar mai gidan shi,
2. Saka ido akan abinda oganshi yake samu,
3. Yakasance yaron mota bashida aiki sai bacci idan ana tafiya ko rashin mayarda hankali akan abinda mai gidanshi yakeyi idan suna tafiya,
Duk mai irin wannan dabi'un yanada wahala ya koyi mota cikin sauki.
2026-09-19 08:28:24
5
JUNIOR PILOT 👲✌️ 12:12 :
sorry master 😔😭
2026-09-18 16:01:57
1
mubarak Isah :
sorry life wllh harnatuna da oga abba
Allah yamasa rasuwa Amman shekara
Daya kenan haka yayi ta hakuri dani wllh
2026-09-18 21:48:49
8
ND boy 001💯💯💯 :
sorry nd boy💯
2026-09-18 15:40:22
2
🔏ZAYYANU🔏 LOKACHI 001🔏 :
wlh ban taba yimaka comment sai yau wlh hayabani tausai gaye kayihaquri ajure nasara batafe inshallahu
2026-09-18 16:03:36
7
Finga :
sai hakuri ND boy
2026-09-18 20:15:34
7
ŁË IBRÆHIM 〽️ :
Giya takwas nake nema 😂😂
2026-09-18 15:57:11
7
Shuaibu Ayuba :
sshhbb 😅😃😁☺️
2026-09-18 16:10:33
1
jirgi baban mota💫💯 :
adaure aita hakuri ahaka zai gane
2026-09-18 15:53:26
8
ANGO MARYAMCY, F K Y , :
gaskiya ba Dai Dai bane
2026-09-18 20:13:29
5
💫Dan Ali💫 V.O.A💫 :
Sorry bro
2026-09-18 16:00:42
1
it's itori :
wanna gaskiya ne amana ai tahakuri oga m d 🥰🥰🥰🥰
2026-09-18 15:59:53
5
kupta 00.1 :
sai hakuri master komai da lokaci
2026-09-18 16:32:50
5
FAHAD ASHIRU :
sorry master
2026-09-18 15:23:54
2
khalifa j®🦍🙈 :
Dan Allah kabimana Motar Nan Ahankali karkamana banna Mu YANGOTE 🙏
2026-09-18 17:22:28
8
🦅ياسر بن عمر🥷 :
allah sarkin Inka Maida hankali kaima zaka zama oga🥰🥰🥰