@shehi_yari: Surah Al-Fatihah is the gateway to every prayer and the heartbeat of the Quran itself. In just seven verses, it captures the essence of faith: recognizing Allah's mercy, His sovereignty, and our complete dependence on His guidance. This beautiful chapter is both a personal plea and a universal declaration, a timeless reminder of our place in this world and the One to whom we return. #quran #shehi #yari #islam #muslim
shehi_yari
Region: NG
Friday 18 September 2026 15:29:50 GMT
Music
Download
Comments
Atiku Abdullahi :
TMG, go Sudais ne akaba campaign DG TMG
2026-09-19 07:59:32
0
BEBEJI🤍🖇️😍 :
Allah yasa mudace
2026-09-19 17:07:05
0
ISMAIL ASSALAFY :
afika kudi afika sallah
2026-09-18 23:21:59
33
umar farouq :
Duk ayi agama muje Lahirar dai ai akwai labarai a gaban Allah.
2026-09-18 23:01:02
15
ARAMONEY 💸🛩 :
Next please
2026-09-19 07:19:32
0
ABBAN MALAM 001 :
subhanalah kaduba mutum dan musulmi Amma fatiha babu me kayau wlh yan uwa mukoma makaranta tun da sauran lokaci ba mu mutu ba
2026-09-18 22:17:12
13
Sufiyanu Ahmad :
Masha Allah yayi kokari gaskiya gyara wuri daya ne Allah ya karba
2026-09-18 22:18:23
8
Alfanshawy19 :
Allah ya kyauta fatiha ma be iya ba Allah sama yana sallar ba se ta riya ba
2026-09-18 21:25:18
0
Salim💰🫀📱 :
lallai akwai ta liman fa bayacewa amin fa 😂
2026-09-19 00:03:45
0
Al'Ameen Walkas :
agaban Allah kake kagyara hulanka
2026-09-18 23:10:14
1
Ghost 👻 :
Yace ghairul magnubi 🥺💔
2026-09-19 00:05:45
2
#FARO001 :
hakan bazai saka mu yafe masa hakkin mu ba
2026-09-18 23:20:07
3
yakububello732 :
gairil maknude alaihin waladdalin fatihache KO yake karantawa
2026-09-19 06:59:39
0
Sayyid Muhammad :
Banana yakoyamai qurani wlh tallahi❤️❤️
2026-09-19 12:28:53
0
EL__SHURAIM :
subahanllah dole aci uban mu a nigeria shuwagabanni ku fa tiha basu iya karantawa ba ya Allah gaskiya a kawai matsala babba
2026-09-19 06:05:00
0
IBRAHIM M ALI SUNNAH_MAN :
wallahi akwai kura kurai cikin karatun fatihar nan
2026-09-19 06:09:47
0
Modernuwais Agro Allied global :
Allah ya kyauta
2026-09-18 21:21:44
1
Kachalla Aliyu :
Na me wannan toh ?
2026-09-19 01:06:29
0
YAKASAI SADIQ :
maknubi kuma ??
2026-09-18 23:28:26
0
Ammar_au :
Sheyi
2026-09-18 23:28:55
0
kabiru K.B 🫶🥰 :
AI ne
2026-09-19 00:01:12
0
wating concen u :
munga nashi Suran na tinubu 😁
2026-09-19 06:04:58
0
Idris Elfaris :
Akwai gyara
2026-09-18 23:53:22
0
Zamfarawa Shoes :
Masha Allah
2026-09-19 04:36:34
0
SHARP SON💎🇳🇬 :
Anma daga baya zasu cenza sallah ko?
2026-09-18 22:22:23
0
To see more videos from user @shehi_yari, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.