@saleemyusufmuhammadsambo:

Saleem Yusuf Muhammad Sambo
Saleem Yusuf Muhammad Sambo
Open In TikTok:
Region: NG
Friday 18 September 2026 16:14:44 GMT
56314
5165
146
350

Music

Download

Comments

adogo04
Adogo :
Allah yaqaralafiya
2026-09-18 20:15:25
0
abdulmalikyusuf66
abdulmalikyusuf66 :
bamu tare da kai
2026-09-18 18:14:14
2
baffanura37
Baffa :
Ubangiji Allah Kara maka lafiya malam
2026-09-18 17:07:02
6
ibrahimabubakarma205
Ibrahim Abubakarmaeshadda :
Allah yataimaki masoya annabi yarusa makiyansa masuyimasa hassada saboda alfarmar annabi S,a,w
2026-09-18 18:27:26
3
sabran978
Dauda Musa khs 🇳🇬 🇸🇦 :
wlh musa lukuwa yafika ko gun Allahu
2026-09-18 18:55:23
3
mansur.madugu0
Mansur Madugu :
Cikin Girmamawa Amma Malam Qarya Kake Ba'a Taba Layya Da Doki Ba Ni Naci Doki Aqallah Yafi So Biyar Amma Bamu Taba Yin Layya Dashi Ba
2026-09-18 17:09:41
5
binyaqoubay33
Bin yaqoub A Y💝 :
Mln Kasan hadisi ya inganta amma bazakafadaman mutune gsky ba kafito kafadi gsky mn
2026-09-18 18:28:00
3
isa.khalid2
Isa Khalid :
Allah ya saka alheri
2026-09-18 18:08:07
4
aliyuadamu94
Aliyu T Alaraini 🇳🇬 :
Gaskiya Malam ka zubar da Girman ka a wurin mu wllh, Domin kana cikin malaman da nake yiwa Kyakkyawar fahimta ta ilimi. Amma Malam ka canza usulubin ka wllh
2026-09-18 17:25:15
2
attabiinasani8
Attabiina Sani :
Allah yasaka maka daaaliakari
2026-09-18 19:24:57
1
itzanka1
ibn abdullahi :
wlh malan ko yanzu zamu ci doki tunda Allah be haramta ba
2026-09-18 18:44:05
0
issakamahamadu745
Issaka Mahamadu :
allah yakara lafiya danisan kwana shak🥰🥰🥰🥰
2026-09-18 18:12:37
1
hamzajrwldbst
hermzath Jr💯⚽⚽⚽ :
Allah ubangiji yasaka da Alkhairi mallam 🙏
2026-09-18 17:54:01
4
user48763459801791
assalafy gumel :
mlm munganeka
2026-09-18 18:59:54
1
abdool.again3
Ya AbdooL :
wllh Qarya yake yi
2026-09-18 17:17:16
1
tijanilawal8
tijani lawal :
Allah ya saka da alkairi
2026-09-18 17:50:51
1
abu.yahaya33
it me ibrahim dan kasuwa :
wlh malam karya kky
2026-09-18 17:26:45
0
idrisabdulkarim89
idrisabdulkarim89 :
mufa munganeka wllh
2026-09-18 17:36:28
0
annjibuabubakar
annjibuabubakar :
MLM Allah ya saka da alkhairi Kamusu bulala da yawa
2026-09-18 17:02:03
2
malaawa01
Demand 🤏 :
Allah yakarawa Malam Sheikh Yusuf Sambo lafiya🤲
2026-09-18 19:19:08
1
kwankwasiyya3
Talban :
Allah ya kara Lafiya Malam
2026-09-18 17:48:48
1
mai_doya13
Abdulgaisi haruna :
Kai malam wlh bama yinka fa
2026-09-18 18:44:40
1
issoufou.saiyadi8
Issoufou Saiyadi :
malan allah yakara ma lafiya
2026-09-18 17:46:21
1
masheki09
UWAISU ABDULLAHI :
malam allah yayijagora
2026-09-18 17:08:00
1
yareema227
yareema227 :
ubangiji allah yakarawa rayuwar malan da iliminsa albarka. wlh inda irin fahimtae kace a duk izala da munso izala dagaskiya..
2026-09-18 17:01:40
1
To see more videos from user @saleemyusufmuhammadsambo, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About