if your parent is still alive please take good care of them, I feel emotional watching this video
Allah kareka da kariyansa aduk inda kake 🤲🏾 please ka rike addininka ka rike sallah kayi azkar
Allah gafurtama iyayenmu
2026-09-29 19:06:48
14
Ibrahim umar buma :
safe travels umar
2026-10-18 11:18:04
1
yahuzasalisu6 :
habadai bro wallahi kayima nasara Allah yabada saa 🙏🙏
2026-09-19 07:28:42
23
yagana maigana :
Allah ya tsare Musu Kai nikam narasa na iyayen,Sai da naji kwalla a idona
2026-10-05 17:28:51
6
♥️🌟small🌟♥️ :
Allah sarki soja Allah sare
2026-09-23 09:29:46
9
Mainat❤️ :
You make me cry 😭
2026-10-11 01:58:09
2
Autar mama :
Wllh kaman nayi kuka🥺🥺
2026-10-15 08:09:43
5
Aminu Telo :
my life
2026-10-12 10:45:35
2
BINTU :
wllh sedanai kuka
2026-10-10 09:27:49
5
m.lee :
Allah y chigaba da kare mu bro🙏. Addu’a iyaye shine komai 🤗🫡
2026-09-19 10:01:43
6
@real-khaleel-+200 :
Allah sarki uwa kuka take Wllh😭😭
2026-09-20 19:17:47
5
Baraka Muhammad Abdullahi :
Allah ya karawa iyayenmu lafiya da Nisan kwana Mai albarka darajar annabi Muhammad SAW