ubangiji allah duk Wanda kedasa hannu waje kisan wayannan bayi naka ubangiji allah yanda sukasa uwayensu kuka Suma allah sasu kuka suda uwayensu Kuma indai har government zasuyi adalci yakamata duk Wani Dan civil defense na Nigeria amaidashi soja kozai koma mutunen arziki kamar yadda soja suke
2026-09-18 21:15:58
1
Tsalha Abdulkadir :
ya allah duk wanda yakeda hannu awan nan kisan gillan da akaima wadan nan yaran allah yahana shi kwan chiyan hankali duniya da lahira
2026-09-18 21:35:26
2
Samha Muhammad :
kainajeriya Allah yasakamana
2026-09-18 20:42:46
1
hamza m atiku :
allah yasaka musu
2026-09-18 23:01:43
0
Habilla Abdulkadir :
Allah ya isa
2026-09-18 22:51:41
0
elmusty_gadgets :
Innalillahi wainna ilahir’rajiun
2026-09-18 22:34:49
0
naseeraction3223naxxvy :
inna lillahi wa'inna ilaihirraji'un
2026-09-18 23:25:15
0
💞💓💞Suwaiba ce💞💓💞 :
Allah ya Isa wallahi
2026-09-18 22:06:40
0
Rukayya Adam abbakar :
to da kitnapas najeji da gomnatin Allah kamana maganinsu mudaikam sunfi karfinmu