@djab4life: Tinubu Must Go TUNATARWA 🧏♂️ kuri’arka ita ce ‘yancinka, muryarka, da makomarka. Kada ka sayar da ita a kan abin da za a ba ka na rana ɗaya, domin shi ne zai iya sa ka shiga wahala ta shekaru huɗu. A taƙaice: Vote wisely. Kuri’arka ba abin sayarwa ba ce. Idan ka sayar da ita, ka sayar da ‘yancinka. Idan ka kare ta, ka kare makomarka. A 2027, mu matasan Arewa, mu tashi mu yi rajista, mu fito da yawan gaske, mu nuna musu tasirin mu, mu zaɓi nagari, kuma mu kare zaɓenmu.
DJ AB 4Life
Region: NG
Friday 18 September 2026 18:47:10 GMT
Music
Download
Comments
Musa Idriss :
KD munada DJ AB ku wakuke dashi????
2026-09-18 19:50:23
20
S _____ GAYU :
dj ab 4 life💯💯🥰🥰👍👍
2026-09-19 00:26:57
1
flyboy :
dj Ab I love you but I don't love the person you are introducing now
2026-09-18 21:14:05
2
🏔️❄️LE𝑮𝑺𝑵𝑶𝑾❄️🏔️ :
Ab for life🥰🥰
2026-09-19 09:32:26
2
abdul zamani :
I love you DJ ab you are talking through
2026-09-19 08:39:24
1
Ibrahim shuaibu 619 :
good A B
2026-09-18 20:02:49
1
{K~Boy 🌎🌎🌎 :
Tinibu must go
2026-09-18 20:24:13
1
UK.SMART SKT :
allah yabaiwa tununbu nasara🙏
2026-09-19 14:06:50
2
usee boy :
shin dj ne ❓
2026-09-19 06:20:36
7
Barrister👨⚖️⚖️ :
Wlh mukula da sallah Akan lokaci 🙏🥰
2026-09-18 20:50:49
25
Ahmad musa yobe :
tunubu must go 😭😭😭 atiku is coming
2026-09-18 20:15:28
16
Muhammad Nur Maiduguri 🥰🫂 :
tunubu must gooooooooooooooo
2026-09-18 22:13:13
1
abdulmalikibrahim007 :
kai sarki allah yakara basira
2026-09-18 20:21:22
8
Aminullah Clothing ✂️ :
kano a tallar tinibu
kaduna ana korarsa
2026-09-18 23:16:11
4
sarkimasud2nd :
were can I get it?
2026-09-18 21:13:32
2
Yahaya Abubaka :
wannan gaskiya ne boss Allah yasa mudaci🫡🫡👍👍👍💯💯💯
2026-09-18 19:28:51
6
Bin Muhammad :
TMG IN SHA ALLAH
2026-09-18 20:03:08
2
MY MUM IS MY BLOOD CELLS 💘♥️ :
better person
2026-09-18 19:02:52
2
☠️Real☠️Aminu☠️Vitaly☠️ :
TMG
2026-09-19 09:56:10
2
SA💫💥KE💫💥NA :
Babba na yaya
2026-09-18 19:49:55
3
Aliyu isah :
dj ab ne
2026-09-19 11:55:31
3
💯Abidoka,BRK,KD💯 :
wannan haka yake 👑👑👑
2026-09-18 19:46:07
2
A.A Sadeeq :
We dey together babban yaya
2026-09-19 00:08:06
2
@salisu shi 001 :
Thanks brother
2026-09-18 20:49:42
2
Smárt Dáñ ẞáséê Ûmt :
muna da A B
2026-09-19 05:57:37
1
To see more videos from user @djab4life, please go to the Tikwm
homepage.