@aboukar.mmd: Le 18/09/2026/ Hudubar Jumaa Ta Yau Allah ya sa Mudace Malam#creatorsearchinsights2025 #niger #malitiktok🇲🇱 #burkinatiktok🇧🇫🇧🇫🇧🇫❤️ #creatorsearchinsights2025

Aboukar M.M.D.🇳🇪227
Aboukar M.M.D.🇳🇪227
Open In TikTok:
Region: NE
Friday 18 September 2026 18:55:50 GMT
43680
5606
96
979

Music

Download

Comments

alhajiihabu
Alhajii Habu :
wlh kafi wanchan malamin Muslim Muslim ticket din 🎫 amfani agaremu Allah ya saka da alqairiiiii 🙏
2026-09-18 23:00:14
8
manhaj.tijjaniyya
منهج سالكي الطريقة التجانية 📚 :
Dan allah sunan malamin
2026-09-18 23:58:21
2
yalli001
maryam yalli :
Annabi yayi gaskiya dayace komai lalacewar al'ummar anasamun na kwarrai aciki Allah ya barmu da mlman kirki masu tsoron Allah ba kwadayin abin duniya
2026-09-19 00:53:48
4
babangidaabdulhamid
babangidaabdulham5 :
kasani yanzu na fara yiwa wosu malamai kekyawan zato
2026-09-18 20:48:57
4
star.boy00140
Star Boy001 :
Don Allah kadora sauran hudubar Don muji qarashen bayanin
2026-09-18 19:28:17
2
hussainamahmud41
Hussaina Mahmud gwagwa :
inallilahi wa'ina illahil rajiun
2026-09-19 05:09:35
1
yusufsulaimansanafari
Yusuf Sulaiman Hanafari :
Allah ya isar mu Allah ya saka mana
2026-09-19 09:01:02
0
ibrahimjibrin61
ibrahimjibrin416 :
Allah yakara lpy da Nisan kwana
2026-09-19 08:59:40
0
ibrahim0903565
Musa Dahiru :
Allah yasaka da Alkhairi malam kayi naka
2026-09-19 09:16:26
0
nurexkt
nurexkt :
Dansadi ne ya wannan illar kuma har yanzu baituba ba
2026-09-18 21:40:44
1
willian.kani
Sadeeq( willy ) :
Allah ya sakawa Malam
2026-09-19 07:52:15
0
umarkanaso1
kanaso :
allah sarki dan arewa
2026-09-19 07:29:52
0
zakariyyauabubak78
kacson one :
Allah ya saka maka da alkairii
2026-09-18 19:46:23
1
mohammedauwalu746
Mohammed Auwalu :
Allah ya sakawa malam da alkhairi
2026-09-18 21:20:54
1
user8313855291182
wuka :
innanillahi wainna ilaihir raji un 😭😭😭😭
2026-09-19 07:20:24
0
user4292059990657
Manager :
👍
2026-09-19 07:59:40
0
habibouidi01
Habibou dan idi 🇳🇪🇳🇪€🇮🇪 :
Allah ya isa
2026-09-19 07:36:21
0
isiya.hussaini1
isiya hussaini :
😭😭😭😭😭sorry
2026-09-18 20:04:16
0
sermerauditer112
S-auditor :
Allah yasa muyi kyakyawan qarshe 🙏🙏
2026-09-19 06:41:56
0
user5074909858695
user5074909858695 :
ameen
2026-09-19 05:35:40
0
umaima2734
umaima_idris :
Allah ya biyaka da aljanna. kuma wai a hakan wasu suke cewa sai tinubu kuma musulmai yan arewa.
2026-09-19 09:25:41
0
naharira.amana
hussini. :
🤲🤲
2026-09-19 07:00:05
0
ibrahimsaboibrahimsabo
ibrahimsaboibrahimsabo :
Allah yasaka
2026-09-19 06:16:46
0
user250869557249
Andulktn :
Allah Kara lfy malam
2026-09-19 06:16:41
0
yusufgh22
Yusuf Ghana 🇬🇭 :
2026-09-18 20:43:08
0
To see more videos from user @aboukar.mmd, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About