ina Lillahi wa'ina ilahim raji'un 😭😭😭😭
Allah don tsarkin Mulkin kaaa.
ka saka mana, ka kawo mana karshen mulkin zalunci da masu goyon bayan suuu Don Darajan Annabin Rahmah Sallallahu alaihi Wasallama
2026-09-18 22:56:37
1
Christy Bitrus :
Allah ya jikan ku da rahama Allah ya sa Kun huta
2026-09-18 23:11:50
2
A locky :
gaskiya Gwannatin Naija Batayiba Allah yasakamuka da Alkhairi
2026-09-19 07:22:33
3
To see more videos from user @marghi90, please go to the Tikwm
homepage.