@madubin.afrika: "Masu garkuwa da mutane ba su da basirar komai, wasu ke shiryawa su kuma su aiwatar!” Labarin Auwal Hasan wanda ya yi wa da yanbindiga su ka kama a Dutsen Rijana, amma fa an fafata tare da shi, sai da su ka yi masa harbi uku kafin su ka ci lagonsa. Cikakkiyar tattaunawar na shafinmu na YouTube Madubin Afrika, za a iya garzayawa domin kallo! @tiktok creators #madubinafrika #foryou #foryoupage #arewa #fypシ゚viral
allah ya kara kiyayewa
wallahil azim yanzu haka jikina ko ina ciwo yake muna aikin company sun kawo mana hari sunyi harbe harbe da sojojin da suke bamu kariya mukuma muka shiga jeji
allah ya kiyaye mutum dayane ya yaji ciwo a cikinmu
2026-09-19 20:43:30
4
illiayssou :
parto2
2026-09-19 19:17:32
1
ghadamis :
Allah yana ji kuma baya barci
2026-09-19 20:55:23
3
Eyshat Collection :
Bazamu iya ba Allah ka Iya mna 🤲
2026-09-19 22:06:40
8
usama Muhammad bin umar :
to Ina part 3
2026-09-19 19:16:09
2
Ayshert Imam :
Dan Allah kudawo dani anjima
2026-09-19 18:09:25
1
Abdoul Hamid حميد مصطفى شوران :
Gaskiya allah yama nisan kwana Allah kara kiyaye wa
2026-09-19 18:33:28
3
Alh Ahmad.T.abdullahi55 🇳🇬 :
Allah ya qara tsarewa ya kawo mana zaman lpy
2026-09-19 22:39:51
1
RABIU ALIYU SUNNAH SAKI :
Allah yasa mu Yan aljannah nemu
2026-09-19 19:57:22
2
ABDUL MAIHULLAH :
Allah yakara tsarewa ke Kuma Allah yabiyaki da Aljannah yakuma tsareki
2026-09-19 23:30:48
1
Surajo escort :
Next
2026-09-19 21:46:50
1
Prince Sudais Usman :
wannan satin babu sound sosai
2026-09-19 19:10:12
2
Abdullahi nura :
Allah yacigaba da tsare mu
2026-09-19 18:35:49
1
auwalu abdullahitiktok.com/@au :
allah yakara karemu
2026-09-19 19:48:49
1
Zaki_ :
Be more professional stop interrupting him and allow him speak pls
2026-09-19 22:51:47
1
SALBEE 🎀🌹🦋 :
Babu yawa ne
2026-09-19 20:17:00
2
Robbeca :
111111111111111111111111111111111
2026-09-19 22:47:51
1
4k :
sorry bro
2026-09-19 21:50:41
1
Abdulmumin ya'u :
next
2026-09-19 21:12:04
1
halima muhd :
Allah ne y,s, hannu kawai
2026-09-19 19:47:33
1
illiayssou :
Amina
2026-09-19 19:10:04
1
ZAKI Le Niger 227🦅⭐⭐🦅 :
[Sticker]
2026-09-19 18:51:08
1
abdulhakeem yusuf sulaima :
ya Allah kakaremu daga mutanennan Allah ya taimaka hajiya Allah ya bada s,a
2026-09-19 19:20:23
1
Fateema styles ✨️ :
hmm 😒 Allah sarki Allah kakara tsare nagaba
2026-09-19 18:07:53
1
hadi aliyu :
subhanallahi 🙏 Allah yakiyayi
2026-09-20 07:08:22
1
To see more videos from user @madubin.afrika, please go to the Tikwm
homepage.