@this_is_khalinex: #creatorsearchinsights Ga full bayani akan yanda zaku siyarda shares na Dangote ta Afrinvestor 2.0, Bamboo, Cowrywise da kuma Banki #KhalineX #DangoteIPO #NigerianStockMarket #Dangote
But sorry you had to do and Best for Momo payment service Bangkok
2026-09-18 21:43:12
0
ibrahim :
which app is this
2026-09-18 22:44:55
0
daddy :
Please da moniepoint fa
2026-09-18 21:02:49
2
TJbaba :
thanks so much
2026-09-18 20:43:21
0
y c :
Muna godiya
2026-09-18 20:49:59
0
Dr. Rational :
Meyasa baka magana akan Meritrade
2026-09-18 20:56:14
1
Gainako dan Fulani :
vitiva
2026-09-18 22:21:34
1
RB :
OK yaza ayi inyi taranfa
2026-09-18 21:34:51
1
Anas Idris :
thanks
2026-09-18 20:29:39
0
WALEED ☄️☄️☄️ :
Amma idan zaka Kara siyan akan Wanda kekesashi fa yazakai
2026-09-18 21:02:02
0
modudaja :
InvestNaija fah please
kai mana karin bayani
2026-09-18 21:14:19
0
💫𝒜𝒵𝐵 𝐸𝓂𝓅𝒾𝓇𝑒💫 :
Dan Allah Monie point 🙏🙏🙏🙏
2026-09-18 22:22:02
0
maryam bulama :
please taya zan tsiya nacika a cowerywise amma basu nunamin yadda zansa kudiba
2026-09-18 21:10:50
0
Mohammed Sali :
Bayan na saya zan iya turawa wani ? san iya sayarwa wanda naga dama ?
2026-09-18 21:38:37
0
Hassan Musa 🍎 :
Muna godiya
2026-09-18 21:51:45
0
maman Yusra :
ni wallhy da na bude na gama komai se kuma ya goge nasa sun ce kar in kara sa bvn
2026-09-18 22:26:53
0
💫𝒜𝒵𝐵 𝐸𝓂𝓅𝒾𝓇𝑒💫 :
Dan allah da Wace number zan maka magana pls
2026-09-18 22:31:15
0
Sadeeqnoah :
kamar yadda ake p2p kenan a crypto exchanger
2026-09-18 20:52:03
0
Musa MB :
please Taya zan Karashe KYC na Na Afrivestor kuma baya nuna min KYC option
2026-09-18 21:12:05
0
Kumatu :
Nidai wlh ina qaruwa da bayaninka inagodiya sosai
2026-09-18 23:59:32
0
JANA BOY TAILORING & MEN'S :
Okoy Dan Allah
Vetiva Invest fah
2026-09-18 20:53:07
0
I B I CLOTHING AND MONOGRAM :
oga ni nayi registration na afrinvestor kuma nayi kyc but nayi deposit nasiyi IPO nawa Amma ina da ragowar kudi achiki inaso in yi withdraw Amma yaki Yana cewa inje inyi kyc bayan kuma nayi
2026-09-19 00:27:48
0
💫BIN USMAN 💫✅ :
gamasu moniepoit fah yaya zasuyi
2026-09-18 22:45:40
0
@JAMILU SKB DESIGNERS :
that's what are you hiding 😂😂😂
2026-09-18 20:42:27
0
To see more videos from user @this_is_khalinex, please go to the Tikwm
homepage.