@dilkaemporiumandmore: #fyp #arewa__tiktok #viral #dilkaemporiumandmore

dilkaemporiumandmore
dilkaemporiumandmore
Open In TikTok:
Region: NG
Friday 18 September 2026 20:48:22 GMT
30351
2670
191
247

Music

Download

Comments

m.s.n.textile.nase
M S N TEXTILE NASEEF TEX :
babu mata a comment section 😂
2026-09-19 07:50:12
1
dadahero21
Dada Hero🩸 🦅 :
For me i don’t care. I can make my breakfast and eat and I will even left some food for you before i leave for work
2026-09-19 07:55:23
3
sirjanwuya
sirjanwuya :
Ni fa ba yar da zata saka ni qara aure dan bata kula da ni, sai dai ki tafi gidanku wata ta shigo… ba ni za a saka wahalar mata biyu ba, bayan ba nine mai laifi ba.
2026-09-19 05:51:29
32
malledde1
ARD :
Jama'a GA yar mutunci yar gidan mutunci, Allah ya baki gidan aljanna. mata ku saurare ta
2026-09-19 04:47:37
98
prettylawal
@Bilkisu A yaro :
wllhi kuwa muma munada namu matsalar
2026-09-19 06:04:39
10
ajahdlegend
Ajah d legend :
Rashin gama girki da wuri ne yasa na kara aure.
2026-09-19 06:11:54
12
iliyasu.beechi2
Dan hajiya :
ba mata a comment section yasin 😂😂😂😂
2026-09-19 07:08:42
1
ameenatou966
🫧HIS FAVORITE 🫧🩷 :
Wai dan Allah me kuka mayar da aure neh
2026-09-19 06:01:25
6
mubarakmanga
Taneeko Modibbo :
Zan dawo tun 5 wata ran sai 10 za tazo tace min Ashe ka dawo…mai aiki ke mun komai…saukina kawai ni bafulatani ne in ban ji dadi ba baza a ji dadi na ba 😂😂😂 an min wani laifin wallahi kawai na fita da matar ta na dawo da bolt na sayar da mota da arha…yanxun bolt take zuwa aiki da shi.
2026-09-19 06:32:52
4
herleemzy
Herleemzy :
Allah ka hadamu da mazaje nagari mukuma matan Allah kasa mu zama mata nagari
2026-09-19 05:10:02
10
itz_d.sarkii
Ahmad nuhu dauda☑️ :
[Tears of joy]Ba mata a comment section
2026-09-19 05:50:29
1
apexcollect
Ceaser 󱢏 :
God bless you 🙏
2026-09-19 06:45:28
0
maman.amnah80
maman Amnah :
Allah yasa mu dace. Amma rayuwar aure a ynx mata da yawa zaman hkr suki da neman aljanna
2026-09-19 06:15:44
2
haruna1151
babban yaya :
Wallahi Kaman dani kike Duk abunda Nike fuskanta kenan Wallahi Kawai dan Ni Sojane da sai nakara aure
2026-09-19 06:05:16
3
abbatyaminuu
abbatyaminuu :
wlh abida yasa na kara aure bata data abinci da wuru, Amma wlh wandda na aura yanzu tazo da abinda ban tunaniba kaaii Allah yayi mata albarka, wlh idan namata laifi wlh ban iya barci saina bata hakuri
2026-09-19 06:48:39
3
ibmaf1
IBRAHIM :
Haka nake fama , kamar nakara Aure.
2026-09-19 05:42:20
2
hyshaam
Hyshaam :
Alhamdullah, Allah na gode maka da ka bani matar kirki. ko banje da abinci office ba to insha Allahu ina office sai an kaimani shi, sai idan nace aa.
2026-09-19 09:03:23
1
amazxcellententerprises
Gifts and Surprises in Gombe :
Ai saidai Allah ya kyauta kwaia
2026-09-19 06:34:36
1
queen_aysha_haleedu
Aysha Haleedu🥰💞 :
jazakumullahu khaerah 🥰🥰 Allah ya Miki tukwuici da gidan aljannaah fiddaus
2026-09-19 06:13:42
7
shehukan0
SHEHU KANO :
niko ina addu'a allah ya bani tagari saboda gaskiya bazan iya zama da mata 2 ba sai dai daya ta fita daya tashigo
2026-09-19 07:18:40
3
usainialawal6
ALHUSSAIN :
Allah Kasamaki da alkhairi
2026-09-19 07:07:22
0
hasnaseed_veils
Hasnaseed_Veils & More :
Wlh adawo lfy sai sun ga dama sukeyi balle sannu da zuwa yi haquri tab hmm mata kenan wlh haka suke
2026-09-19 01:10:42
3
man_nass01
MAN-NAS🇳🇬🇳🇪 :
@MAN-NAS🇳🇬🇳🇪:na rantse da zatin allah haka wasu matan suke wllh nayi aure kusan 4 years ban taba sanin dadin aure ba seda na kara Ashe Ashe ba duka matan suke daya ba wllh aure akwai dadi idan ka dace Khadija kuwa allah ya mata albarka
2026-09-19 05:18:38
1
daddysprincess312
daddy's girl ♥️ :
ya Allah Ka bamu ikon kyauta wa mazajin muh
2026-09-19 06:00:52
2
inayahs32
INAYAHs Aura scent :
Shifah rayuwan Aure tanada sauki kuma akwai dadi,ki koyi bada hakuri da Godiya haka akaeson shima na mijin ya koyi bada hakuri sai kiga zaman yayi dadi
2026-09-19 05:52:51
3
To see more videos from user @dilkaemporiumandmore, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About