Manzon Allah SAW yana cewa:
Rayuwata alkhairi ce a gare ku; kuna magana da ni, kuma ana magana da ku saboda ni.
Idan nayi wafati, wafatina ma alkhairi ce a gare ku.
Ana gabatar mini da ayyukanku; idan na ga alkhairi, sai in godewa Allah, idan kuma na ga sharri, sai in nema muku gafarar Allah.
Dukkan Amfanin Ibada, Ko Kyawun Dabi'u, da Ginin 'Dan Adam Yana Samun Karbuwa da Darajane Kawai ta Hanyar Ginshikin Soyayyar Manzon Rahama (ﷺ).
Kuma Shine Makullin Dake Buɗe Kofofin Karbuwa Agaban Ubangiji, Haka Kuma Shine Sinadarin Dake ba Kowane Aiki Nauyi Akan Sikelin Sakamako.
Muna Godiya Cikin Ladabi Tareda Kankan Dakai Ya Majibancin Lamurrammu Nema Muke Akara Tsaya Mana Ya Rasulallah (ﷺ).🙏✅
2026-09-19 12:42:04
28
Hussain :
mai kankat Abban Fati Angon Nana Aisha Muhammadarrasulullah S.A.W🥰🥰🥰🥰