@madameai02: sirri na part 31 kunga kwana biyu ban dora ba wallahi labarin ya fita raina ne saboda masu satar min video suna bata min rai videos dina ma sun daina tafiya sosai wallahi ina kara fada muku kuji tsoron Allah kuma insha Allah zai saka min #viral #trending #lovestory #hausa #fyp
madameai02
Region: NE
Friday 18 September 2026 21:46:47 GMT
Music
Download
Comments
Zainab Jafar :
You're right sister wlh Allah ya Kara basira ameen 🙏😊😊
2026-09-21 11:10:16
0
zeinabou :
part 32
2026-09-21 06:28:55
1
ummuna :
sorry sis
2026-09-19 22:47:06
0
kiiyat39 :
Next please
2026-09-21 03:58:09
0
eshertglam🫦💄 :
Ni dai gaskiya banso auta zata auri ameer ba ai rayuwa tayi mata kyau kenan Tunda da alama ze shiryu 😂😂
2026-09-18 22:07:05
23
nanachou :
😇 Next pls ☺️
2026-09-19 22:47:24
1
Buhari tambuwal Ummukulsum :
actually yau kin biyani i really love you madame ai muna godia sosai
2026-09-19 04:19:14
3
Maman xeey :
Next 32
2026-09-20 10:34:00
1
subee london ❤️🥰💘 :
y mukaji da murmushi🥰🥰🥰😂
2026-09-18 23:19:16
18
Jamilasyola4 :
antashi kaina awannan episode dinn❤️❤️❤️
2026-09-18 21:56:29
18
amina Muhammad Inuwa :
ma sha Allah, Allah ze saka Miki wlh Amma mu dai munaso a cigaba da iy fa
2026-09-18 22:01:54
5
Salawu :
machallah Allah ya kara bassira 🤲🤲🤲 Amine ya Allah 🤲 muna godiya sosai ❤️❤️
2026-09-18 22:07:42
6
nadi :
allah ya baki mijin na gari🥰🥰🥰
2026-09-19 23:30:22
1
Dr ummeeter :
wlhi banso aka taimaki auta ba da anbata tamutu zaizama izina ga wasu
2026-09-21 07:51:06
1
yahaya bello sadeeq :
Dan Allah a bani tissue na goge hawayen hubbi 🥰, gsky nayi missing TikTok Allah ya qara basira
2026-09-20 22:29:58
1
Boubacar Oumar :
Izzarso Labarina Chaka I and I
2026-09-20 16:58:49
1
Humaira Bashir adamu :
masha Allah Allahumma Bareekkk
2026-09-20 01:14:30
1
Khadija Ibrahim :
Muna godya
2026-09-19 21:18:48
1
sani Goma 32 :
masha Allah
2026-09-20 06:49:32
1
Hamrat alkhalee :
muna godiya Allah ya kara basira
2026-09-20 10:47:11
1
Sani Miko :
Allah kabini aihuwa maialbarka 😭😭😭🤲🤲🤲🤲 Amin yahayyu yaqayyum
2026-09-19 18:30:08
0
harhseeyarhtourh :
wow masha Allah
Allah ya raya mana Muhammad Areef🤭🤗
2026-09-19 12:27:07
1
Mrs dan aljanna 🥰 :
sbd posting naki nake saka data
2026-09-19 08:23:34
3
good :
Waiyoooo allah naji dadi sosai allah ya karama rayuwarki albarka[Réconfortant][Réconfortant][Réconfortant]
2026-09-19 13:14:58
1
Rima couture ✂️✂️✂️💯💯 :
Macha Allah Macha Allah 💋💋💋💋💋
2026-09-18 22:03:56
3
To see more videos from user @madameai02, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.