@yari.alheri: HE Abdulaziz Yari a lokacin ibada, yana gabatar da sallarsa tare da karatun Suratul Fatiha. Allah Ya ci gaba da shiryar da shi, Ya ƙara masa ƙarfi da imani. Ameen.

Yari Alheri
Yari Alheri
Open In TikTok:
Region: NG
Friday 18 September 2026 21:54:09 GMT
103088
7801
258
407

Music

Download

Comments

nuhuahmad000
nuhuahmad00 :
ai phone story
2026-09-19 09:49:12
1
yahayazubairu10
[email protected] :
magnubi
2026-09-19 07:28:45
0
danalhaji122
Shamsu Dan alhaji :
Akwai kuskure a karatun shi amma duk wanda ya saurara sosai zai gano inda matsalar take kuma dan Allah idan ka gano kazo kayi mun like.
2026-09-19 00:37:01
59
ameer_bawa
ameer_bawa :
So what are you trying to tell us?
2026-09-19 09:37:36
0
autanmaxa4
AUTAN MAXA :
Wllh babu abinda zaisa nabishi sallah
2026-09-18 23:44:27
23
abdullahialiyu17
Abdullahi Aliyu Abdullahi :
magnubi
2026-09-19 08:53:24
0
shamsu.yahaya.tk
shamsu yahaya tk :
Masha Allah maigida [Red heart][Red heart][Red heart][Red heart][Red heart]
2026-09-19 06:20:51
0
user749485686615
TijjaniGBYerwa :
wlh fatiha bata yi ba, ghairul magnubi yace
2026-09-19 07:29:59
9
kamal.abdul97
Kamal Abdul :
Malam Magnubi
2026-09-19 09:01:09
2
muhammadsgiadebappa
muhammad baffah :
anci mutuncin fatiha anan alkur'an bazan ta6a iya bin wannan sallah ba
2026-09-19 05:11:13
3
huzaifa.aminu.glm
huzaifa.aminu.glm :
Humm wallahi akwai kuskure babba
2026-09-18 23:28:19
6
adamu.bello48
Adamu Bello :
baima iya fatihaba
2026-09-19 06:31:05
1
wisemanz20
Wise man :
Gaskiya Sheri bai Iya Fatiha bah
2026-09-19 09:21:46
1
364kalifa
m.saniee :
habah fatihama yakasa karantawa dakyau akwai gyara asallar wlhi
2026-09-19 05:46:55
1
abanamatullahi2060
Abban Amatullahi2060 :
Subhanallah baga irinta ba ko fatiha ba'a iyaba
2026-09-19 00:41:01
3
hakiluhajiya
@hakilu hajiya :
Gaskiya an yiwa fatiha kacha kacha anan
2026-09-19 04:41:26
0
kilechiafaka2
kelechi🥾afaka2 :
gairul mene banji dakyauba
2026-09-19 00:25:05
0
muhammadinuwa37
Muhammad Inuwa :
Musulinci a nageria yana gannin rayuwa
2026-09-19 00:26:01
1
user2888009696154adamusa
ADAM SALISU SANI :
غيرالمغضوب عليهم ولا الضالين
2026-09-19 05:23:35
0
sabran978
Dauda Musa khs 🇳🇬 🇸🇦 :
😂nigeria
2026-09-19 03:02:02
0
mahmudyahayabebeji
Yahayamahmud :
Sallah takoma siyasa
2026-09-19 07:11:01
1
kusban_real_estate
Kusban Real Estate :
Ahmad sulaiman ma yanzu a wajen campaign yaki kiraarsa
2026-09-19 00:11:46
2
adamharuna513
Dan Hajiya :
Anci mutuncin fatiha. Allah yasa mu dace
2026-09-19 05:24:38
1
exellency10
Jabir Excellency :
Wai fatiha kadai ya biya koda saura
2026-09-19 00:15:22
1
salafiygirl
Ummushareefayn fabric &more... :
Toh fa, Fatiha ta shiga hannun masu gari, Amma duk da haka yafi wallahi, tunda gashi yana jan Al'umma sallah. Allah ka gafarta mana🤲
2026-09-19 05:18:00
1
To see more videos from user @yari.alheri, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About