salamu alaikum malam saboda Allah wana aljani yafi tasiri ajikina mene sunansa da yadda zanneme shi
2026-09-18 22:42:49
2
H BAWAI🤑🤑 :
wlh inayi amma ni mamman ne wlh haka abba kuturu yacemun 🙏
2026-10-15 19:53:41
0
Maryam Hamzah :
mln inaso muyi mgn
2026-10-11 16:34:40
0
sim :
sarki dan girman da allah ya baka ataimaka mini inadasu amma banida kudi
2026-09-21 12:34:21
1
Abbaty :
wallahi nima mallan haka yaki faru wa dani idan ina barce ko ina zauni Allah
2026-09-20 12:59:06
2
SAMINU Sulaimán :
Dan Allah Dan manzon Allah 🤲 yazaai
nasami malam alhaji ruhani Dan manzon Allah 🤲
2026-10-11 17:12:56
0
Ibrahim :
Ibrahim lawl
2026-10-12 11:45:36
0
Oumakaltoum Moussa :
ina so
2026-10-11 19:14:14
0
HAJIYA BUZUWA :
sarki don allah inaso abayyana minsu a zahiri ingansu ina mgn dasu,mafarkin da nake yn tabbata azahiri ko kuma in raya abu azuciyana sai y tabbata,to so nake inayi dasu agaske
2026-10-14 22:31:04
0
m isa :
Allah yatemaka
2026-10-13 16:16:05
0
Sadeeq :
Please kayi mana bayani akan Inna Aljana idan ta zauna jikin mutum da sada karta
2026-10-09 17:41:43
0
M&A SKIN CARE3060 :
Hakanake
2026-10-03 00:36:56
1
@sir_proxy :
sarki Dan Allah A Mana labarin Maryama uwar Hassan da hussaini da zabaida jikokon sarki
2026-10-09 22:37:43
0
ABDUL NA NANA FADIMA :
mallam Dan Allah Inason muhadu Dan Sarki sulaiman Dan annabi muhammad saw
2026-09-28 10:26:53
1
Kadri sani :
aslam aleykoum malam watche number a que samu ku
2026-09-20 16:17:14
1
ummu😘 :
wlh haka naketa fama na rasa ya zanyi
2026-09-19 14:57:08
1
Babangida :
muna godiya
2026-09-23 23:03:10
0
Sadeeq :
Please kayi mana bayani akan Inna Aljana idan ta zauna jikin mutum da sadakarta
2026-10-09 17:42:30
0
Fatima Aliyu :
wallahi.hakanake
2026-10-02 16:42:19
0
8770 :
ianaso ganasami Ajane
2026-10-04 22:45:29
0
Habib Adam307 :
Malam dan Allah ta yaya zan gane. Kuma ada kullun sai nayi mafarkin shanu suna bina suna so su cuceni
2026-10-15 22:35:04
0
ummu ahmad :
Don allah yasunan aljani me rawani
2026-10-09 12:50:08
0
Mrs,bawan Allah :
nikuma duk asubar duniya sai antasheni
2026-10-07 22:07:09
0
Yar fara :
Allah ya karo basira da tsawon Rai me Amfani kuma me Amfanarwa.Allah ya jikan mahaifa.
2026-10-07 19:37:44
0
BABAN RÉHANE :
aslm Allah yataimaki malan malan dan matsayin manzon Allah ka taimake Ni istikara akan rayuwata saka makon malamai duyawa suna cin kudina amma narasa mai gsky cikin su
2026-09-25 14:53:03
0
To see more videos from user @sarkin.aljan, please go to the Tikwm
homepage.