Allah Ya qara shirya mu ala siradal mustaqeem amma dai yanzu masu tsoron Allahn nan ba su da yawa Malam don wani in ya saki matarsa har sata yake mata ya kwashe yan kayanta da ta siya da kudinta ko danginta suka siya mata, ba maganar ya kyautata mata lokacin saki